wannan shafi yana yaɗa da awar malaman Sunnah zalla, Allah kasa abinda zamu karanta ko mu saurara, Yazama sanadiyar shiriyarmu' duniya da lahira🙏
this page is for religious lovers. quran and Hadith recitation would be post n related topics.
Bismillah! Barka da zuwa shafin wannan makaranta ta koyar da Larabci da karatun addini. Muna da ɓangarori kamar haka: Karatun zaure, koyon Larabci, karatun mata, karatun bayan Magariba, advance Arabic studies. Domin ƙarin bayani, ku tuntuɓe mu.