Khalifa Sheikh Aliyu Cisse Bin sheikh Muhammad Bello R.T.A

Khalifa Sheikh Aliyu Cisse Bin sheikh Muhammad Bello R.T.A

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khalifa Sheikh Aliyu Cisse Bin sheikh Muhammad Bello R.T.A, Religious school, No v16 galadima road hayin banki kadun, Kaduna.

Photos from Habib cisse's post 17/03/2025
11/01/2024

Sheikh Muhammadu Bello

06/04/2023

RAMADAN KAREEM

♥️♥️♥️

29/07/2022

🌹SHEHU INRAHIM INYASS(sheikul islam)🌹

Tarinhin shehul-islam sheikh ibrahim inyass
Shine sheikh ibrahim dan shehu Adullahi Inyass. An Haifeshi Agarin (daiban yasin) gari ne da mahaifinsa yakafa a kaulakh dake kasar senegal. Ranar alhamis Bayan la`asar 15 rajab ,1900. Hijra 1320.

Yatashi akan kularwar mahaifinsa, ya Haddace Al-Qur’ani a Hannun mahaifinsa Acikin kananan shekaru Ya wallafa littafi A rana daya yana da shekaru 21 aduniya. Ya turo ilimi Zahiri dana Badini Har Yazama baida Tamka a Fagen ilimi a duk duniya. Yazama Gagara Misali acikin son Manzo Allah (SAW)da yabonsa. Faiyar da Shehu Ahmadu Tijjani mai Darika yai Bushara da Zuwanta ta Bayyana a Hannunsa a HiJra 1348.
Yayi HIJra daga garinsu Kaulaka Ranar Safiyar Sallah 1939. Yatafi HaJJin Farko 1937 kuma a wannan shekara ce ya hadin da sarkin kano shehu Abdullahi Bayaro (sarkin AlhaJi) wanda yai Asalin shigowar shehu Nigeria

Shehu yai wallafa littafai Ba’ adadi daga cikin akwai, shahararren Duwaninsa da Kashiful ILbas da Ruhul –Adat . Yaba″YAya 75 MAZA da MATA ya rayu shekaru 75 yarasu A Asibitin London Rana 15 ga Rajab.An rufeshi A Madinarsa a Gaban Masallacinsa Raularsa ta Zama Abin Ziyara a Kowa ne Lokaci
A na Masa Lakabi da
Shehul Islam
Abu Ishaq
Sahibul Faidha
Inyass.
Allah yakaramashi Karama Amin

Habeeb cisse✍️✍️✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

No V16 Galadima Road Hayin Banki Kadun
Kaduna
23245