Ja'afar Abu Nafi'u Islamiyyah Tukuntawa kano

  • Home
  • Ja'afar Abu Nafi'u Islamiyyah Tukuntawa kano

Ja'afar Abu Nafi'u Islamiyyah Tukuntawa kano Religious institution

24/09/2024

Ma sha Allah

24/09/2024

Maulud Na Wannan Makarantar Zai K**a Asabar 12/10/2024

04/11/2020

Asslm alkm.Hukumar wannan makaranta na farin cikin gayyatarku zuwa bikin saukar karatun Alqu'ani mai girma, karo na bakwai(7th) na dalibai 21,wanda za a yi kamar haka:
Rana:Asabar 14/11/2020 wanda ya yi dai-dai da 27/3/1442.
Lokaci:9 na safe
Wuri:Harabar Makarantar da ke bayan makabarta Tukuntawa,gidan zoo,Kano.
A iso lafiya!

28/11/2019

Asslm alkm.A yau ne wannan Makaranta ta cika shekara 20 da kafuwa,muna ro'kon Allah ya albarkaci dukkan wanda ya 'damfareta ya kawo mata cigaba!

02/08/2019

Yawan salatinka yau Juma'a yawan kusancinka ga Manzon Rahma(S A W)!

12/07/2019

Alaihi salatuLLAHI summa salamuHu*Salatun turaqqina ilazzikri wal hubbi.Don neman kusanci ga Ma'aiki (S A W) yawaita masa salati musamman Yau Juma'ah.

29/05/2019

Mu dage da ibada a wannan lokuta mafiya tsada don samun dacewa da albarkar Daren lailatul qadri

19/04/2019

Sallu alan-Nabiyy(S A W)

08/02/2019

Tukuntawa kano
Ana son saka farin kaya,yanke farce,aski,zuwa masallaci don sauraran huduba,karanta Suratul Kahfi da yawaita salati a wannan babbar Rana ta Juma'ah.Allah sa mu dace.

Address

791 Tukuntawa Bayan Makabarta, Kano Municipal, Kano, Nigeria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ja'afar Abu Nafi'u Islamiyyah Tukuntawa kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your school to be the top-listed School/college?

Share