23/05/2025
مجموعة وحدة الطلاب بصكتو
MAJMU'ATU WAHDATIT-TULLAB SOKOTO
*SANARWA!!! SNAARWA!!!*
Wannan Majmu'ar tana Sanarda Membobin ta da Sauran Ɗaliban ILIMI cewa Akwai Zaman MUZAKARA Karo Na Biyu, Na Wannan Wata na Zulqa'ada, wadda Za a gabatarwa a Cikin ILMOMIN (NAHWU, BALAGA, TASREEF, USULUL FIƘH, ULUMUL ƘUR'AN) da Sauransu.
Zaman wannan watan Zai kasance kamar Haka:
Ranar Assabar mai Zuwa 26/Zulqa'ada, 1446Ah. 24/5/2025
Lokaci: Karfe 8:30 Na dare.
Wuri: Makarantar RAUDATUL JANNAH, ta Dr. Muhammad Bello Abdulrashid, Tajaye, wadda ke Ƙofar Marke.
Karka bari Abaka labari.!!!
Please Like, share and Post.
Sanarwa
Kwamitin Shirye-shirye.