Darul Qur'an Islamiyya Pantami Gombe

Darul Qur'an Islamiyya Pantami Gombe

Share

Makarantar yada ilmi da tarbiyya bisa Qur’ani da Sunnah.

17/12/2025

Mutum yana gyaruwa ne saboda abokin zama nagari.
To ina ga wanda Al-Kur’ani yake abokin zamansa?
Ya Allah, Ka azurta mu da abokanai nagari.

01/12/2025
28/11/2025

Ka karanta Al-qur’ani don ka kusanci Allah, ba wai don mutane ba.

28/11/2025

Kur’ani yana maganin damuwa, bacin rai, da gajiya… kada ka rabu da shi."

28/11/2025

Minti Nawa kake ware wa kullum dan karanta Al-qur'ani

23/11/2025

🌹 RESULT DIN MUSABAQAR SAUDI EMBASSY – ABUJA 2025 🌹
Alhamdulillah an kammala gasa cikin tsari, natsuwa da farin ciki. Masha Allah masu wakiltar jihohi sun nuna bajinta mai tarin daraja!

🕌 IZU 20 – MAZA

🥉 Abuja — ₦700,000
🥈 Zamfara — ₦1,000,000
🥇 Gombe — ₦1,500,000

🕌 IZU 20 – MATA

🥉 Kano — ₦700,000
🥈 Jigawa — ₦1,000,000
🥇 Katsina — ₦1,500,000

🕌 IZU 40 – MAZA

🥉 Jigawa — ₦1,000,000
🥈 Plateau — ₦1,500,000
🥇 Gombe — ₦2,000,000

🕌 IZU 40 – MATA

🥉 Abuja — ₦1,000,000
🥈 Adamawa — ₦1,500,000
🥇 Gombe — ₦2,000,000

🕌 IZU 60 – MATA

🥉 Kaduna — ₦1,000,000
🥈 Jigawa — ₦2,000,000
🥇 Gombe — ₦3,000,000

🕌 IZU 60 – MAZA

🥉 Abuja — ₦1,000,000
🥈 Zamfara — ₦2,000,000
🥇 Kaduna — ₦3,000,000

Masha Allah! Gombe ta haskaka sosai a wannan shekarar 🌟
Allah ya kara basira, ya karawa masu shirya gasa lada, ya sanya Qur’ani ya zamo hujja a gare mu gaba ɗaya. 🤲❤️
Huffazul Qur'an page

21/11/2025

متشابهات سورة البقرة
Muna da
وإذا قيل
guda biyar (5) acikin Suratu baqarah, kawo mana guda daya ko duka

19/11/2025

Al-qur'ani abincin ruhi

19/11/2025

Tasbihi ɗaya da yabon Allah yana da daraja a ma’auni fiye da Dutsen Uhud.

سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Want your school to be the top-listed School/college?

Telephone

Website