13/02/2026
We'll help you make money move like Breez into your local Bank
DIGIEMPIRE TECH SOLUTIONS is a technology-focused sole proprietorship providing professional digital, technical, and innovative solutions.
We specialize in delivering reliable tech services, digital infrastructure support, and modern solutions tailored to
13/02/2026
We'll help you make money move like Breez into your local Bank
19/12/2025
11/12/2025
my account was hacked The person misuse it and they got it disabled not again 😞😠to become a CEO You go See E o
12/09/2025
Big shout out to my newest top fans! 💎 Magnanimous Futuristic Tailktive Kwarbai
Drop a comment to welcome them to our community, fans
09/09/2025
Healing out loud because I nearly died in silence lately
Sheikh Nasiruddenil Albany R.H yace👇
Kamar yadda babu abun bautawa da Gaskiya sai Allah👈
Hakanan babu wanda za'a bishi bisa cancanta sai Manzon Allah S.A.W
Alaramma Nasiru Gwandu ya fashe da kuka yayi KARANTA
{ الذين إذا أصابتهم مصيبة قالو إن لله وإن إليه راجعون }
Mai MARTABA ma ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Kabiru Haruna Gombe ya fashe da kuka!
Fadawan Sarki sun fashe da kuka!
Al'ummar dake fadar duk sun fashe da kuka!
Saboda Soyayyar Babban Malamin Musulunci Marigayi Sheikh Dr Abubakar Abdullah Giro Argungu Allah ya gafarta masa yasa Aljannah ce makomar sa!
Babu JARI kamar ka RAYUWA akan HIDIMAR Musulunci ka MUTU akan HIDIMAR Musulunci!!
07/09/2023
JAN HANKALI ABISA WANAN BABBAN RASHI DA MUKAYI!!!
Daga fitar da labarin rasuwar wanan bawan ALLAH zuwa yanzu duk inda ka duba a social media tako ina zakaga posting ake dangane da rasuwar tasa
Idan ka duba duk wanda yayi posting zakaga yana nuna alhininsa abisa rashin wanan bawan ALLAH, duba da yadda al’umma take amfana daga gareshi da yadda ya qarar da rayuwarsa baki daya wajen neman ilimi da yada ilimi bisa qur’ani da sunnah
Kana shiga comment section babu abinda kake gani face adduar nema masa gafara da rahama da samun tsira agaban ubangiji madaukakin sarki
MENENE YAJAWO MASA HAKA?
Tsayawarsa akan addini da koyar da addini
Biyyayya da’a ga MANZON ALLAH
kyawawan dabi’u masu kyau da tausasawa
DARASIN DAKE CIKI
Brother kasan cewa duk daren dadewa wata rana haka labarinka zai gudana a kunnuwan mutane da kafar sadarwa ta zumunta
Menene kai kasan kanayi wanda idan aka samu labarin mutuwarka zaka samu adduar bayin ALLAH kamar haka ko sama da haka?
Wanan tambaya kayiwa kanka sanan kayi kanka tattalin makomarka ,Ko babu komai kasan adduar bayin ALLAH tana tasiri wajen Ubangiji yayiwa bawansa rahama
Ubangiji kasa wanan mutuwa ta zam mana izna wajen gyara ayyukanmu ta zam mana wa’azi wajen jin tsoron haduwar mu da Ubangiji shi kuma kayi masa rahama gafara ka kyautata makwancinsa kasa qur’ani yazam abokin hirarsa ka kyautata namu qarshe bayan nasa yaa hayyu yaa qayyum
07/09/2023
Idan Allah Ya Yarda Za'ayi Sallar Jana'izar Sa Kamar Haka:
RANA :Yau Alhamis 20/Safar1445. Dai-dai Da 07/09/2023.
WURI : Masallacin Idin Mai Martaba Sarki Da Ke Garin Arugungun Jihar Kebbi.
LOKACI : Ƙarfe 2:30 pm
06/09/2023
Innaalillahi Wa'innaa Ilaihi Raji'un
Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.
Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.