Almadarasatul Nurul Islamiyya Deba

Almadarasatul Nurul Islamiyya Deba An bude wannan page dinne sabo da samun saukin sadarwa ga iyayen daliban makarantar da kuma malamai

Ongoing Qur'anic quiz Competition Organized by Council of Ulama JIBWIS Deba.
03/07/2024

Ongoing Qur'anic quiz Competition Organized by Council of Ulama JIBWIS Deba.

Masha Allah
02/22/2024

Masha Allah

Alhamdulillahi ranar 18 ga watan biyu bayan kammala quize competition da qungiyar Ahlul Qur'an Wal'adabu lillahi War-Ras...
02/22/2024

Alhamdulillahi ranar 18 ga watan biyu bayan kammala quize competition da qungiyar Ahlul Qur'an Wal'adabu lillahi War-Rasulu S.A.W s**a gabatar ga daliban makarantar.
Muna musu addu"ah Allah ya biyasu da gidan Aljannah.

Alhamdulillah a yau ne hukumar makanta ta karbi ba kwancin education commity kar kashin JIBWIS DEBA wanda Rtd. Conel Mag...
01/29/2022

Alhamdulillah a yau ne hukumar makanta ta karbi ba kwancin education commity kar kashin JIBWIS DEBA wanda Rtd. Conel Magaji kuji pilam ya jagoranci tafiyar, mlm Idrees Abubakar da kuma mlm Ahmad. Domin ziyara da kuma gani da ido yana yinda makarantar ke tafiya. Wannan commity sun jin-jina wa hukumar makarantar wajen gudanar da ayyuka. Daga nan sai s**a nema bayani akan matsalolin makaranta in akwai da kuma yanda zasu kawo agaji. Dan cigaban wannan makaranta mai albarka.
Muna musu fatan alheri, Allah yasa sun isa gidajensu lafiya.

09/17/2021

Hukumar makarantar Nurul islam Deba tana gabatar da ta'aziyyanta ga iyalai, kyan uwa da abokan arziki na Ml Abdullahi kuppa, ( Baa kodonmdi).
Muna addu"'ah Allah yafe mai yasa mutuwa hutu ne gareshi, ya kyautata makoma innamu tazo Allah sa mu cika da imani.

06/06/2021

Sabon shugaban makarantan Nurul Islam mallam Sunusi Abubakar, muna maka maraba da zuwa, muna roqon Allah yasa zuwanshi yazama alkhairi ga jama'an makarantan, Allah kawo mana ci gaba mayyawa, Allah Kuma ya bashi ikon jagoranci da gaskiya da riqon amana

Address

Los Angeles, CA

Telephone

+2348136651687

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almadarasatul Nurul Islamiyya Deba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Featured

Share

Category