05/23/2023
Akwai wasu Certifications da ya kamata ka nema idan kanason samun ƙwarewa a ilimin Ethical Hac-king, samun Certifications ɗin zai baka damar gabatar da ayyukokinka na Cyber Security a wurare da dama da samun ayyukanyi sosai da kuma Testing Skills ɗin naka a wasu kamfanoni da suke bada damar yin Bug Bounty Program da makamantansu kuma bazaka samu Certifications ɗin ba sai Lallai ka cancanci Certifications ɗin gasu kamar haka👇
1. Offensive Security Certified Professional (OSCP): wannan Course ɗin yana ɗaya daga cikin manyan course ɗin da ya kamata ka koya sosai idan lallai kanason zama Ethical Hac-ker idan fa dagaske kanason Improving hac-king Skills naka kenan, amma kafin ma kasamu Certificate ko yin Exam a wannan Course ɗin ana buƙatar ace kasamu ilimi akan waɗannan abubuwan kamar haka:
-TCP/IP knowledge.
-Windows and Linux admin experience
-Python scripting experience
Idan kashirya samun wannan Skill ɗin sai kabi wannan Link kasiya Course ɗin..👇
https://www.offensive-security.com/courses/pen-200/
2. GIAC Web Application Pe*******on Tester: (GWAPT) wannan Course ɗin zai koyar dakai ainahin ilimin sanin Techniques na Testing Web Application Hac-king, wato zakasan kayan aikin da ake amfani dasu wurin Hac-king na Web Apps, a wannan Course ɗin zaka samu damar zama Pe*******on Tester wurin testing Web Apps, syllabus na wannan Course ɗin sune kamar haka:
-Introduction and Information Gathering.
-Content Discovery, Authentication And Session Testing.
-Injections
-XSS (cross site scripting), SSRF (Sever-Site Request Forgery) da kuma XXE (XML External Entity)
-CSRF(Cross site request Forgery) Logic Flaws And Advanced Tools.
Idan kashirya zaka iya bin wannan Link kasiya wannan Course ɗin..👇
https://www.sans.org/cyber-security-courses/web-app-penetration-testing-ethical-hacking/
3. CISSP: wannan babban course ne da yakamata duk wani wanda yakeson ƙwarewa a Ethical Hac-king ace ya samu Certification nasu, zaka koyi abubuwa kamar haka:👇
Security and Risk Management
A
05/22/2023