31/12/2022
ASSALAMU ALAIKUM
WARAHMATULLAH WABARAKATUHU.
Showing off with one’s Clothing
Rasulullah (sallallahu ‘alaihi wasallam) has said:
من لبس ثوب شهرة في الدنيا ألبسه الله ثوب مذلة يوم القيامة ، ثم ألهب فيه نارا
“That person who wears clothing to show off, on the day of Qiyaamah, Allah Ta‘ala will clothe that person in garments of disgrace, and the fire of Jahannam will be ignited in it.” (Sunan Ibni Maajah #3607)
GOOD MORNING AND HAVE A NICE DAY.
25/12/2022
BIKIN KIRSIMATI A MAHANGAR SHARI'A
******************************************
Kirsimeti shine bikin da Kiristoci su ke yi wai suna tunawa da ranar da aka haifi 1 Allah 2 Dan Allah wato a wajen mu Annabi Isah (As), wannan ranar ita ce ishirin da biyar 25 ga watan Disemba (25-December) Za su riqa dafa abinci suna shagali suna murna da zagayowar ranar haihuwarsa (Annabi Isah) suna bayar da kyauta ga makusantansu da 'yan uwansu.
Wanda ya yi Kirsimeti ko ya yi shagalin Kirsimeti Ibn Turkamiy alHanafi ya ce, indai bai tuba ba to ya zama Kafiri domin ya yi daidai da su Allah kuma yana cewa,
ﻳﺎ ﺃﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻻ ﺗﺘﺨﺬﻭﺍ ﺍﻟﻴﻬﻮﺩ ﻭﺍﻟﻨﺼﺎﺭﻯ ﺃﻭﻟﻴﺎﺀ ﺑﻌﻀﻬﻢ ﺃﻭﻟﻴﺎﺀ ﺑﻌﺾ ﻭﻣﻦ ﻳﺘﻮﻟﻬﻢ ﻣﻨﻜﻢ ﻓﺈﻧﻪ ﻣﻨﻬﻢ.
“YAKU WADAN DA SU KAYI IMANI DA ALLAH KADA KU RIQE YAHUDAWA DA KIRISTOCI MASOYA, SASHINSU MASOYA SASHI, WANDA YA JIBINCESU TO YANA TARE DA SU".
Ya ce wannan ayar hujja ce mai karfi.
Abu Hanifa ya ce wanda ya ba da kyauta ga kafiri (Kirista) ranar Kirsimeti saboda girmama Kirsimeti ya zama Kafiri a wane
wajen ya ce wanda ya ba da kyautan kwai ga mushiriki sabo da girmama ranar (Kirsimeti) ya kafirta.
Ibn Taymiyyah ya ce ijima’i ne cewa haramun ne zuwa wajen Kirsimeti wannan ita ce mazahabar Abu Hanifa da Malik da Shafi’i da Ahmad.
Imam Malik da ibn Qasim sunce yana da kyau musulmi ya nisanci abin hawa na kirsimeti in dai abin hawan don kirsimeti ne makaruhi ne kai musulmi ka shiga, amma abu mafi so ka nisance shi.
Misali Motar da aka tanada don kai Arna garinsu su yi Kirsimeti kai musulmi bai halasta ka hau ba b***e ka tuqa su kai a matsayinka na direba.
Sheikh Usaymin ya ce haramun ne zuwa wajen Kirsimeti ko ka ce Happy New Year ko Happy Xmas wannan maganar ijima’i
ne kuma harmun ne musulmi ya aikata su.
HUKUNCIN ABINCIN KIRSIMETI
-Ya halasta musulmi yaci abincin Kirista ko Bayahude In dai abinci nan halas ne a gareka kamar naman kaza ko saniya ko rago sun halasta in Kirista ya baka ka ansa ka ci ba komai a gareka, amma ba'a son ka tambaye shi waye ya yanka masa.
Amma game da cin abincin ranar Kirsimeti ko kaza ko wanne nama wannan haramun ne bai halasta ba, haka ma haramun ne karbar wani gift daga kirista ko bashi gift don wannan ranar.
Amma a zauna da juna lfy a ziyarci juna Don murnar anyiwa makocinka a gida ko a kasuwa haihuwa ba komai Amma duk abin da ba duniya ba ya shafi addinin sa to lakum de nikum waliyaddeeen, suyi nasu kayi naka ba'a hadakar addinai.
Duk abin da annabi saw ya aikata to sunnah ne koda kunga inganta wani Abu na addinin ahlu kitab yana nuna burbushin gaskiya cikin addinan ahlul kitabi.
Sannan su kansu kiristocin sun tabbatar xmas bidia ne cikin addinin su ba koyarwar almajiran yesu bane wasu yan sharholiya ne s**a kirkiro shekaru 1800 da s**a gabata Bayan haihuwar yesu.
A Duba a Lajnatul Da’ima 398/22 da Majmuol Fatawa Usaymin 105/3 da Iqtida u Siradil Mustaqim da Naha ahlil Islam an Tahniatu Kuffari bia’ayadihim juzu'i na 3-19.
15/10/2022
Shaykh Sulaymân al-‘Alwân was asked: What is the ruling on celebrating the birthday of the Prophet صلى الله عليه وسلم?
He answered: The birthday of the Prophet صلى الله عليه وسلم is not specified with anything, not with celebrating, not with the addition of [extra deeds] to become closer to Allâh, and not with anything other than that, for indeed this has no basis to it.
Because the Prophet صلى الله عليه وسلم did not do that, and he knows best what he does and what he leaves. And if it was a legislated worship, then the Prophet صلى الله عليه وسلم would have done that.
And when the Prophet صلى الله عليه وسلم passed away, the most caring people about the Sunnah were his companions, and they did not do anything from this.
Due to this, Abû Bakr, ‘Umar, ‘Uthmân, ‘Alî, and the rest of the 10 promised with Jannah did not specify the day of his birthday with anything from the worships. So by that it is known that this [celebration] is from the innovations.
08/10/2022
Hadîth: “The angel on the left does not write down anything until six hours have passed after a Muslim does a bad deed. If he regrets it and asks Allâh for forgiveness, he casts it aside, otherwise he writes down one [bad deed].”
This hadîth is rejected, at-Tabarânî and Abû Nu’aym indicated this as Shaykh Abû ‘Alî al-Hasanî said. It was also weakened by Shaykh ‘Abdul ‘Azîz al-Khudayr, Shaykh Mustafâ al-‘Adawî and others.
12/05/2022
DATING IN ISLAM?...
Dating in Islam has to in concert with the rulings of of Islamic sharia.
You can visit the bride to be in her house, hold your talks, laugh, and etc without touching each other. You cannot go out together to the mall or the movie. You can take her to the moon if you want, after the Nikka. You cannot be together in corners or dark corridors. You must be within the area of her house, and must be seen by everyone.....
09/05/2022
WHAT ARE THE BENEFITS OF NAFILA FASTING AFTER RAMADAN?...
The nafila fasting immediately after Ramadan is that of Sitta Shawwal. Anyone who fast Ramadan and follow it with sitta shawwal will have the blessings of one who fast whole year. 10 months rewards of Ramadan and two months for 6 days in shawwal. And his si s forgiven as if he is just been born. Or as if he has done Jajj Mabroor.
Nafila fasting after Ramadan indicates that Allah has accepted his fast of Ramadan hence more blessings after Ramadan....