Hasken Sunnah

Hasken Sunnah

Share

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

29/04/2023

Kayi kokari ka nemi taimakon Allah ka mutu da Tauheedi

06/01/2023

Tunasarwa

21/09/2021

Assalaamu Alaikum Masoya na da Abokai na inai muku Fatan Alkhairi na Duniya da lahira dafatan kowa yana nan cikin koshin lfy.
Ina godiya sosai

15/09/2021

التقية عند الشيعة

KARATUN MU NA YAU

TAQIYYAH /TUQYAH
تعريفها عند الشيعة :
Ma'anar Taqiyyah / Tuqyah a wajen yan Shi'a
فيقول شيخهم المفيد : التقية كتمان الحق، وستر الاعتقاد فيه، وكمان المخالفين، وترك مظاهرتهم بما يعقب ضررا في الدين أو الدنيا
( تصحيح الاعتقاد ص: ١١٥).
Babban Malamin su Mai suna Al-Mufeed yana cewa :
Ita Taqiyyah Boye Gaskiya ne Da lullube Quduri a cikin sa, da boyewa Wadanda s**a saba mana, da brain bayyana musu abinda yake gaskiya ne saboda cutae da Addini da rayuwar Duniya.
مكانتها عند الشيعة
Matsayin Taqiyyah /Tuqyah a wajen yan Shi'a.
فهي تحتل منزلة عظيمة ومكانة رفيعة، دلت عليها روايات عديدة جاءت في أمهات الكتب عندهم،
فقد روى الكليني وغيره عن جعفر الصادق عليه السلام أنه قال : التقية من ديني ودين آبائي، ولا إيمان لمن لا تقية له
( أصول الكافي ٢/٢١٩)، ( المحاسن ص : ٢٥٥).
Ita Taqiyyah tana da matsayi Babba wacce Riwayoyi s**a nuna haka cikin manyan Littafan shi'a
Babban Malamin su Kulauniy ya fada cikin littafin shi Usuulul Kaafiy riwaya daga Ja'afarus sadiq yace : Ita Taqiyyah daga Addini na ce Da Addinin Iyaye na, Babu Imani ga duk Wanda bashi da Taqiyyah. Ka duba Usuulul Kaafiy Juzu'i na Biyu, Shafi na 219
Sannun yazo cikin Littafi mai suna AlMuhasin Shafi na 255.
وفي أمالي الطوسي عن جعفر الصادق عليه السلام أنه قال : ليس منا من لم يلزم التقية، ويصوننا عن سلفة الرعية
( الأمالي للطوسي، ص : ٢٨٧).
Yazo cikin Littafan AMAALIY ADDUUSIY Shafi na 287 Shima yace daga Ja'afarus saadiq yace, Baya Tare damu duk Wanda Bai yi Taqiyyah ba
وفي الأصول الأصلية عن علي بن محمد من مسائل داود الصرمي قال : قال لي : يا داود لو قلت لك : إن تارك التقية كتارك الصلاة لكنت صادقا ( الأصول الأصلية لعبد الله شبر ص : ٣٢٠).
Yazo cikin Littafi mai suna Usuulul Asliyyah Shafi na 320 daga Aliy ibn Muhammad cewa Daud Assarmiy ya tambaye shi yace Dani " Yaa Dawd da da zance maka Duk Wanda Ya bar Taqiyyah kamar ya bar Sallah ne da Ka gasgata ni da kayi gaskiya.

30/12/2014

Assalaam Alaikum dafatan Muna lfy Muna fatan Allah ya kyauta karshen mu ya sa Aljannarsa itace makomar mu mu musulmi banda masu zagin sahabbai.

Want your school to be the top-listed School/college in Medina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Madinah
Medina