06/06/2026
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh,
Ɗaliban Jami'ar Musulunci ta Madinah, RESHEN JAHAR KADUNA, suna farin cikin sanar da ɗaukacin ɗaliban ilimi a Jihar Kaduna da maƙwabtanta game da gagarumar Daurar Ilimi ta kwanaki, wadda aka shirya domin koyar da ingantaccen ilimi, ƙarfafa alaƙar ɗalibai da juna, da kuma faɗakar da al'umma game da addinin Allah.
Wannan daura ta buɗe ƙofa ga duk mai neman ilimi da Allah Ya ba damar halarta.
Abubuwan da Daurar za ta ƙunsa:
✓ Karatuttukan litattafai na musamman.
✓ Tattaunawa kan fannoni daban-daban na ilimin addini.
✓ Zaman tambayoyi da amsoshi domin ƙarin fahimta da warware matsalolin ilimi.
Bayanan Lokaci da Wuri:
• Rana : Daga ranar 3 zuwa 11 ga Almuharram, 1448 daidai da 19 zuwa 27 ga Yuni, 2026.
• Lokaci : Daga ƙarfe 8:00 na safe zuwa 12:30 na rana.
• Wuri : Makarantar Raudhatul Furqan ta Prof. Sa'idu Yunus da ke Sabon Gari, Zariya, Jihar Kaduna.
21/05/2026
منصة «ادرس في السعودية» 🇸🇦
تبقّت ساعات قليلة فقط على إغلاق إضافة الرغبات
عبر منصة «ادرس في السعودية»
وذلك بحسب الإعلان الرسمي
اليوم الموافق
2026/05/21
في تمام الساعة
08:59 مساءً
بتوقيت مكة المكرمة
6:59 مساء
بتوقيت نيجيريا 🇳🇬
نأمل من جميع الطلاب والطالبات
استكمال إضافة الرغبات
قبلَ انتهاء الوقت المحدد.
🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨
Study in Saudi Arabia Platform 🇸🇦
Only a few hours remain to complete the application process for the Study in Saudi Arabia platform, as per the official announcement today,
May 21, 2026
at 8:59 PM Mecca Time
6:59 PM Nigeria Time 🇳🇬
We urge all students to complete the application process before the deadline.
゚
19/05/2026
الجدول الزمني للعام 🚨
الأكاديمي 2026
يشمل الطلاب الدوليين من خارج المملكة، والطلاب المقيمين داخل المملكة في مرحلة الدراسات الجامعية
(الدبلوم - البكالوريوس) و مرحلة الدراسات العليا (
الماجستير، والدكتوراه).
إضافة الرغبات 19 ابريل
بداية تقديم الطلبات 20 مايو
آخر موعد لتقديم
الطلبات 31 مايو
…………………………………………………….
🛑 Academic Calendar 2026
Includes international students from outside the Kingdom and students residing within the Kingdom at the undergraduate level (Diploma - Bachelor's) and postgraduate level (Master's, PhD).
🚨 April 19: Adding Preferences
🚨 May 20: Application Start Date
🚨 May 31: Application Deadline
゚
16/05/2026
HAJJ 1447/2026
Saukar Alhazan Jahar Kaduna Jirgi na Biyu kenan a Madina. Dalibai Zasu Taimaka wajen shigar su Motoci zuwa Masukin su.
Allah muke roko daya karba Musu ayyukan su a Madina da Makka.
゚
16/05/2026
HAJJ 1447/2026
Alhazan Jahar Kaduna Jirgin Farko kenan a Filin Yakin Uhud bayan an kaisu Ziyarar Maqabartar Shaheedan Uhud.
Allah muke roko daya karba Musu ayyukan su a Madina da Makka.
゚
16/05/2026
HAJJ 1447/2026
Daliban Jahar Kaduna kenan yayin da suke aikin Raba Abinci ga Alhazan Jahar Kaduna Jirgin Farko.
゚
16/05/2026
HAJJ 1447/2026
In sha Allahu wannan shekarar ma Dalibai Zasu taya hukumar Alhazan Jahar Kaduna hidimtawa Alhazai a Medina da Makkah
07/05/2026
تعلن عمادة القبول والتسجيل بـ عن مواعيد ودليل القبول الجامعي لغير السعوديين "المنح الدراسية الداخلية والخارجية" للعام الجامعي 1448هـ عبر منصة ادرس في السعودية
studyinsaudi.sa/ar
المنح الداخلية
drive.google.com/file/d/1bcStpZ…
المنح الخارجية
drive.google.com/file/d/1UtTk6M
07/05/2026
🚨 تنويه هام من الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة
في حال كانت حالة طلبك في موقع "منحتي" أيًّا من هذه الحالات:
- تحت الدراسة
- مرشح للاختبار
- طلب تحديث
- تم التحديث
يجب عليك تقديم طلب آخر عبر منصة "ادرس في السعودية" ووضع الجامعة الإسلامية ضمن الرغبات.
⚠️ تقديم الطلب لايعني القبول المبدئي أو الترشيح، وسيتم دراسة الطلبات والمفاضلة بينها وفق المقاعد والمعايير المعتمدة لدى الجامعة.
🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑🛑
🚨 Important Notice from the Islamic University of Madinah
If your application status on the "My Scholarship" website is any of the following:
- Under Review
- Candidate for Examination
- Request for Update
- Updated
You must submit another application through the "Study in Saudi Arabia" platform and include the Islamic University among your preferences.
⚠️ Submitting an application does not guarantee initial acceptance or selection. Applications will be reviewed and ranked according to available places and the university's established criteria.
゚
02/05/2026
Riƙo da Alkur'ani da Sunnah shi ne tsira
Riƙo da Al-Kur’ani da Sunnah shi ne tsira: ku bi su, ku bar son zuciya, ku tsaya kan gaskiya—domin su ne shiriya, rabuwa da su ɓata ne.
Allah Ya ce: “Kuyi riƙo da igiyar Allah gaba ɗaya, kada ku rarrabu.”
Annabi ﷺ ya ce: “Na bar muku abin da idan kunyi riƙo da shi ba za ku ɓata ba: sune Littafin Allah da Sunnata.”
Allah ya datar da mu