Daliban Arewa IU Madina

Daliban Arewa IU Madina

Share

Fadakarwa da Ilmantarwa akan abinda ya shafi Addinin Musulunci

19/07/2026

JAWABIN SHUGABAN DAURA DA TATTAUNAWA DA DALIBAI || DALIBAN AREWA IU MADINA DAURA || DUTSE JIGAWA STATE || 1448/2026

Photos from Daliban Arewa IU Madina's post 11/07/2026

SAKON BANGAJIYA TARE DA FATAN ALHERI GA SHUGABAN ITTIHADIN ƊALIBAN NIGERIA IU NIGER

Amadadin Shugaban ITTIHADIN ƊALIBAN AREWA IU MADINAH (Sheikh Yahaya Sarina) Da Mataimakinsa (Sheikh Muhammad Bello Sulaiman ) Da Shugaban Daurah (Dr. Hussain Abubakar Uthman) Suna miƙa sakon bangaji ga tawagar Shugaban Ɗaliban Nigeria da suke karatu a Jami'ar Musulunci ta Niger.

Bisa Karrama wannan ƙungiyar da shuwagabannin ta da ƙoƙarin samar da alaƙa don karfafa manufofin ci gaban addini bisa Sunnar Manzon Allah (SAW) ta hanyar horas da ɗalibar da kokarin dorasu akan manhajin magabata na kwarai.

Muna Addu'a ta musamman Allah ya saka musu da mafificin sakayya, Ubangiji yasa sun koma gida lafiya.

Media team Crew.
11-07-2026/1448

Photos from Daliban Arewa IU Madina's post 11/07/2026

HOTUNAN: RABA KYAUTUTTUKA DA AWARD || DAURAH DUTSE 2026/1448
____________________________

Photos from Daliban Arewa IU Madina's post 11/07/2026

HOTUNA: CLOSING CEREMONY DAURAH DUTSE JIGAWA 2026/1448 || Sir Ahmadu Bello Hall State Secretary
_____________________________

10/07/2026

JARABAWA GA DALIBAN DAURA || DALIBAN AREWA IU MADINA || DUTSE JIGAWA || 1448/2026

10/07/2026

MUHADARA || DR ABDULMAJID || DAURAR DALIBAN AREWA IU MADINA || 1448/2026

09/07/2026

ZIYARA GIDAN SARKIN DUTSE || DALIBAN AREWA IU MADINA || DUTSE JIGAWA || 1448/2026

09/07/2026

NASIHA daga Dr. UMAR DOKAJI || DAURA DALIBAN AREWA IU MADINA || DUTSE JIGAWA || 1448/2026

08/07/2026

DAURAR DALIBAN AREWA IU MADINA || 1448/2026

Want your school to be the top-listed School/college in Medina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Abo Bakr Al Siddiq, Al Jamiah, Madinah
Medina
42351