Hausa Alarm

Hausa Alarm Muslim | Student of Knowledge ☪️
Qur'an • Sunnah • Da’wah
Correcting misconceptions about Islam

🚨 ABIN MAMAKI A KANO! 😳🐔An k**a Kaza, an kulle ta a Cell saboda laifin da ta aikata!Na rasa gane Kano... wane irin gari ...
18/07/2026

🚨 ABIN MAMAKI A KANO! 😳🐔

An k**a Kaza, an kulle ta a Cell saboda laifin da ta aikata!

Na rasa gane Kano... wane irin gari ne wannan? 🤔

Wata Kaza ta fuskanci fushin hukuma bayan an kai ƙararta kan cewa ta lalata iri da darajarsa ta kai Naira 30,000.

Kwamandan Vigilante na shiyyar Garun Malam, Uba Muhammad, ya ce Sallau Mai Iri ne ya kai musu ƙarar Kazar, su kuwa s**a kamo ta tare da rufe ta a Cell na kwana ɗaya domin ɗaukar mataki.

Sai dai daga baya, mai Kazar Abdullahi Yola ya nemi a yi sulhu bayan an bayyana masa cewa Kazar ta lalata iri na N30,000. Ya ce ai farashin Kazar ma bai wuce N3,500 zuwa N4,000 ba.

A ƙarshe dai an sasanta, aka ba shi Kazar sa tare da jan kunne cewa ya riƙa kula da kajin sa.

😅 Kai! Shin wannan hukunci ya yi daidai kuwa? Me za ka ce kan wannan lamari?

24/04/2026

I got over 200 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

This argument collapses the moment you actually understand what a “pillar” means in Islam. The whole post is built on on...
06/04/2026

This argument collapses the moment you actually understand what a “pillar” means in Islam. The whole post is built on one wrong assumption: that a pillar must be something every single person performs in the exact same way without conditions. That is simply not how obligations work in Islam or even in normal life.

A pillar in Islam means a foundational obligation of the religion. It does not mean every individual must perform it regardless of ability, health, or circumstance. Islam is a religion of justice and realism, not blind rigidity.

Let’s examine the five pillars properly instead of using misunderstandings.

FIRST – THE SHAHADA

The Shahada is the entry into Islam. Every person after the coming of Prophet Muhammad must believe and accept that there is no god except Allah and that Muhammad is His messenger.

The confusion in the post comes from misunderstanding how Islam views earlier prophets. Muslims believe all prophets preached the same core message: worship one God and submit to Him. Jesus followed the revelation given to him. Moses followed the revelation given to him. Abraham followed the revelation given to him. After Muhammad came, people are required to follow his message.

This is not flexibility. This is historical continuity.

Saying earlier prophets did not say the exact Arabic wording used after Muhammad is like saying people before modern passports were not citizens because they didn’t carry passports. The system relevant to their time applied to them.

Also, no Muslim scholar says someone today can knowingly reject the Shahada and still be Muslim. If someone refuses it while understanding it, they are not Muslim. But if someone believes it and sins in other areas, they are still Muslim but sinful. The argument confuses sin with disbelief, which are not the same thing.

SECOND – ZAKAT

Continuation in comment section
Apostle Seth Ibrahim

03/04/2026

STOP scrolling ✋

This is your Friday reminder 🌙

Surah Al-Kahf recited by Sheikh Saad Al-Shuraim 📖

The Prophet ﷺ said whoever recites Surah Al-Kahf on Friday will receive a light between two Fridays.

Take 30 seconds and listen. It might be the reminder you needed today.

🤲 May Allah forgive your sins and grant you peace.
Type Ameen if you are watching this on Friday.

Follow for more Quran recitations and Islamic reminders.

GASKIYAR DA BA A CIKA FAƊA BA ⚠️Wasu lokuta… ba soyayya ba ce. Sha’awa ce kawai aka ɓoye da kalaman soyayya. 💔Alamomin d...
02/04/2026

GASKIYAR DA BA A CIKA FAƊA BA ⚠️

Wasu lokuta… ba soyayya ba ce. Sha’awa ce kawai aka ɓoye da kalaman soyayya. 💔

Alamomin da ke nuna jikinki yake so, ba ke ba 👇

• Yana saurin neman kusanci na jiki tun farkon haɗuwa.

• Yawancin maganarsa tana komawa kan sha’awa, ba rayuwa ko makoma ba.

• Ba ya tambayar halinki, damuwarki, ko burinki.

• Yana ɓacewa idan kika hana shi abin da yake nema.

• Bai girmama mutuncinki ko iyakokinki ba.

• Yana son haɗuwa a ɓoye maimakon ya bayyana ki.

• Ba ya son magana kan aure ko makoma.

• Yana amfani da kalaman soyayya ne kawai idan yana son wani abu.

Gaskiyar da mutane da yawa ba su sani ba:
Soyayya ta gaskiya tana girmama ki. Tana kare mutuncinki. Tana son zuciyarki kafin jikinki. ❤️

Ki daraja kanki. Wanda ya cancance ki, zai girmama darajarki kafin komai.

FolloHausa Alarm rm domin ƙarin ɓoyayyun gaskiya.

Address

Makkah Saudi Arabia
Mecca

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Alarm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category