28/12/2025
Shugaban wannan makaranta, Malam Umar, ba ya cikin koshin lafiya amma da sauƙi.
Muna roƙon ku da ku tuna da shi a cikin addu’o’inku.
Allah Ya ba shi cikakkiyar lafiya. Amin 🤲
Madarasatul Darul Qur'an Makaranta Ce Wadda Ta Shahara Wurin Koyarda Hadda Qur'an da Sanin Sa, Hadisi da Sauran Littafan Addinin Musulunci.
Zuru
872281
Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Darul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.