Hausa Education Students' Association - HESA. ABU, Zaria.

Hausa Education Students' Association - HESA. ABU, Zaria. I'm just a young passionate entrepreneur

25/03/2026

HAUSAWA BARKANMU DA SALLAH

23/05/2025

Daɗin al'amari shi ne kowa zai mutu kuma kowa zai girbi abin da ya shuka a rayuwarsa!!!
Jumu'ah Mubaarak
Copied

09/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulkarim Yusuf, Manasseh Amos

28/02/2025

Muna taya Alhaji Usman Abdullahi Badauri murnar samun Admission na Masters M.Ed Language Arts (Hausa) a ABU ZARIA.

Allah Ya sa albarka. Amin!

02/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf M Hubbu, Abdul Rahman Ibrahim Hassan

*BIKI WAN SHAGALI!**RASHID NUHU (U13AH) yana gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajen ƊAURIN AURENSA. Wanda za a yi...
02/02/2024

*BIKI WAN SHAGALI!*

*RASHID NUHU (U13AH) yana gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajen ƊAURIN AURENSA. Wanda za a yi RANAR ASABAR 17/02/2024 da ƙarfe biyu na rana 2:00pm, a garin KAFANCAN, jihar Kaduna. Allah Ya kai mu lafiya, kuma Ya sa albarka a cikin wannan aure amin!*

Admission Form is on sale for 2023/2024 at the cost of ₦2,000
03/08/2023

Admission Form is on sale for 2023/2024 at the cost of ₦2,000

20/04/2023
Return our stolen mandate to ZAMFARA NORTH.Allaah ya kawo muna dawwamammen zaman lafiya.
13/03/2023

Return our stolen mandate to ZAMFARA NORTH.
Allaah ya kawo muna dawwamammen zaman lafiya.

03/03/2023

Innaalillaahi wa'innaah ilaihi raaji'uun

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Education Students' Association - HESA. ABU, Zaria. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Hausa Education Students' Association - HESA. ABU, Zaria.:

Shortcuts

Share

Category