Madarastul Ummil Qura Islamiyya Hanwa Maqera

Madarastul Ummil Qura Islamiyya Hanwa Maqera Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madarastul Ummil Qura Islamiyya Hanwa Maqera, Education, Zaria.

Wannan Makaranta nawa daukacin Al'ummar da s**a sami halartan taron ta na sauka tareda yaye wasu daga cikin dalibanta ba...
05/10/2018

Wannan Makaranta nawa daukacin Al'ummar da s**a sami halartan taron ta na sauka tareda yaye wasu daga cikin dalibanta ban gajiya musamman Rt. Dr. Hon. Aminu Abdullahi shagali ( speaker house of assembly kaduna state ) Wanda ya sami wakiltar Mal. Ibrahim Abdullahi Hanwa ( Chief of staff ) kaduna state house of assembly. Hon. Sadiq Ango Abdullahi, da ya sami wakilcin Mal. Ibrahim M. Dahir Alh. Sunusi Abdullahi ( Mai San ) Alh. Hamisu ( talban Hanwa ) Hon. Hamisu ( mai rago )councillor Hanwa, Mal. Aliyu Yusuf ( sarkin Malamai ) Mal. Abdullahi ( shugaban majalisar Malamai ) na Sabon gari, Mal. Yahya ( Dir. Ummatul Islamiyya ) Mal. Kabir Tukur Tukur ( Dir. Mu'aaz bn Jabal Academy ) Mal. Misbahu Abdulmumin ( Dir. Halqatu Tahfeezil Qur'an ) da sauran Jama'ar da lokaci ba zai bamu daman anbato ba, da fatan kowa ya koma gida lapia.
Allah ya sakama kowa da Alkhairi

05/10/2018

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarastul Ummil Qura Islamiyya Hanwa Maqera posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category