Karantar War Manzan Allah Da Sahabbai Itace Mafita

Karantar War Manzan Allah Da Sahabbai Itace Mafita

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Karantar War Manzan Allah Da Sahabbai Itace Mafita, Education, samuru zaria, Zaria.

23/12/2013

KO KA TABA YIN KWANA DAYA BAKA YI WANKA BA ??

Tabbas duk mai lafiyayyen hankali idan ya kwana daya baiyi wanka dole zaiji sauyi ajinki shi kuma duk wanda ya kusan ceshi zaji yanayi mara dadi daga jikin shi yana fitowa.

Mabiya addinin shi'ah suna share sati ko fiye da haka suna tafiya a kasa cikin rana da sayyi da buji cikin kura sanye da bakaken kaya harma da rigunan sanyi ba tare da sunyi wanka ba. Matan su da Mazan su.

Yanzu haka suna kan hanya bisa ibadar su ta tattaki zuwa Zaria inda Mata da maza masu Haila da Janaba suke faman buga wari kamar Tsofaffin Bunsurai.

14/11/2013

DA BAKIN FISKA AKE GANE
'DAN SHI'A!!! DUK WANDA TARIHI BAI ZAMO
MASA WA'AZI BA, TO BAI ZAMA
CIKAKKEN MAI HANKALI BA!! KA JUYA KA WAIWAYA KA
HANGA BAYA, KA DUBA TARIHI,
ZA KA GA TUN DA AKA FARA
ADDININ SHI'ANCI SAMA DA
SHEKARA DUBU (1000), 'YAN
SHI'A BA SU GUSHE BA FACE SU NE AL'UMMA
WULAKANTATTU MAKASKANTA,
MARASA ALBARKA MARASA
IZZA A CIKIN AL'UMMA A
KOWANE LOKACI, A KOWANE
ZAMANI, A KOWANE WAJE. KA DUBA TARIHI KA GANI! MUTANEN DA SU NE:
1. S**A FARA KIRKIRAN
BAUTAN KABARBURA A CIKIN
WANNAN AL'UMMAR.
2. SU S**A FI KOWA KIRAN
WANIN ALLAH; YA ALI, YA HUSAIN, YA MAHDI.
ALHALI ALLAH YA CE:
ﻭﻣﻦ ﺃﺿﻞ ﻣﻤﻦ ﻳﺪﻋﻮ ﻣﻦ ﺩﻭﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﻦ ﻻ
ﻳﺴﺘﺠﻴﺐ ﻟﻪ ﺇﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻭﻫﻢ ﻋﻦ
ﺩﻋﺎﺋﻬﻢ ﻏﺎﻓﻠﻮﻥ، ﻭﺇﺫﺍ ﺣﺸﺮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻛﺎﻧﻮﺍ ﻟﻬﻢ ﺃﻋﺪﺍﺀ ﻭﻛﺎﻧﻮﺍ ﺑﻌﺒﺎﺩﺗﻬﻢ ﻛﺎﻓﺮﻳﻦ .
3. SU S**A FARI YIN SALLA A
GINDIN KABARBURA.
4. SU S**A RIKI LA'ANTAR
MAGABATAN MUMINAI A
MATSAYIN ADDINI. 5. SU S**A FI KOWA KARYA DA
KIRKIRAN LABARI, GA ABIN DA
SUKE SO, KO GA ABIN DA SUKE
KI.
6. SU S**A FI KOWA GULUWWI
DA WUCE IYAKA WAJEN SO KO YABON MUTUM, K**AR YADDA
SU S**A FI KOWA WUCE IYAKA
WAJEN GABA DA KIYAYYA DA
CIN ZARAFI DA CIN MUTUNCIN
MUTUMIN SUKE KI. * IRIN WANNAR AL'UMMA
YAUSHE ZA TA YI ALBARKA??!
SHI YA SA A KO'INA ZA KA
SAMU SU NE MARASA ALBARKA,
MASU BAKAKEN FISKA.
SHI YA SA KO A CIKIN LARABAWA DA FARAREN FATA,
DA BAKIN FISKA AKE GANE
'DAN SHI'A. ALLAH YA YI MANA TSARI DA
TABEWA.

05/11/2013

FA!!!
AMEERUL KAZIBEENA YAYI WATA KATOBARA!!!
Wai ya samu QUR'ANIN da sahabbai s**a rubuta
da hannunsu. wai har xa'ayi bikin kaddamar da
kuranin.
Abin tambaya shin a ina ya samo Qur'anin ne??
kenan wannan kuranin namu shi bana sahabbai
bane? ko kuma bai yarda dashi bane???
anya kuwa ba cuwa-cuwa xai yiwa jahilai irinsa
ba?
ALLAH KA RABAMU DA JAHILCI DA CIKA BAKI.

27/05/2013

Allah sarki samari da matasan SHIA kuna bani tausayi saboda mafi yawancinku kun shiga shiane sabboda BONUS din MUTUA an baku licence din zina da sunan addini dama yawancinku ba kudin aure Allah yasa ku gane!

20/05/2013

TA'ADDANCIN SHIA DAGA MALAM KHALID ALIYU BANKANU

a'addanci 'yan > nada kurakurai a ciki (duba usulul kahfi shafi na 264), sunce: jibirilu ya sauka wajen (mhd) da wannan a yar kamar haka" "(ya'ayyuhal-laxina utul kitaba aminu bima naxxalna fi aliyu nuran, mubinah, (shafi na 263) sunce an canxa ayoyin (alq ur'ani). kamar inda sun kace (t). yace (walaqada a hidina ila adama min qablu kalimatin fi mhd wa aliyu wa fatima wa hussaini wa hassan wa immatin min xuriya tihim fana siya) sunce haka alh ya saukar da wannan ayar ga annabi (s.a.w), sunce usman ya alqur'ani don ya 6atar da wanda cikin ta akwai falalar aliyu da iyalan gidan sa, duba (tafsirul sah'fi shafi na 11). abu ja'afar yace: dadai ba'ai dadi da ragi cikin (qur'ani). da ba'a 6oye hakin mu ba, alh ya ganar da mabiyan su gaskiya, AMEEN

15/05/2013

HIJABI *IMANI NE *TSARKI NE * TSORON ALLAH NE *KUNYA NE * MUTUMCI NE ina kira ga yan uwa mata masu kaunar shiga aljanna fiddausi da muxubar da al'adun makiyammu makiya Allah manufarsu surusa al ummar musulmi.haka nan yan uwana maxa kuma ina kira da kuduba

10/04/2013

MALAM SALIHU BABA TANKO ALLAH YASAK**A DA ALHERI

INGATACCIYAR AQIDAR MUSULUNCI, KUMA AQIDAR MALIKAWAN FARKO (AQIDAR IMAM MALIK KARAMI) DA SAURAN MAGABATAN KWARAI, DAGA LITTAFIN "RISALA" (1).

ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ الرحيم
ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ.
IMAM ABU MUHAMMAD, ABDULLAHI BN ABI ZAID AL-QIRAWANIY YACE :
باب ما تنطق به الألسنة وتعتقده الأفئدة من واجب أمور الديانات
"(BABI) AKAN ABINDA HARSUNA KE FURUCI DA SU, KUMA ZUKATA KE KUDURCE SU, NA DAGA ABINDA S**A WAJABA NA AL'AMURAN ADDINI"
من ذلك الايمان بالقلب والنطق باللسان أن ﺍﻟﻠﻪ إله واحد لا إله غيره ولا شبيه له ولا نظير له ولا ولد له ولا والد له ولا صاحبة له ولا شريك له ليس لأوليته ابتداء ولا لآخريته انقضاء لا يبلغه كنه صفته الواصفون ولا يحيط بأمره المتفكرون يعتبر المتفكرون بآياته ولا يتفكرون فى مائية ذاته ولا يحيطون بشيء من علمه إلا بما شاء وسع كرسيه السماوات والأرض ولا يؤده حفظهما وهو العلي العظيم العالم الخبير المدبر السميع البصير العلي الكبير، وأنه فوق عرشه المجيد بذاته وهو فى كل مكان بعلمه.
"YANA DAGA CIKIN WANCAN (abinda muka kulla masa babi) GASKATAWA DA ZUCI DA KUMA FURUCI DA HARSHE CEWA ; LALLAI ALLAH SHINE ABIN BAUTA TILO, BABU WANI ABIN BAUTA BISA CANCANTA KOMA BAYANSA, KUMA BA SHI WANI WANDA YAI K**A DA SHI, BA SHI DA TSARA, BA SHI DA 'DA, BA SHI DA MAHAIFI, BA SHI DA MATA, KUMA BA SHI DA ABOKIN TARAYYA, FARKONSA BA SHI FARKO, HAKA KARSHENSA BA SHI DA KARSHE, MASU SIFFANTAWA BA SU IYA KAIWA HAKIKANIN SIFFARSA, HAKA KUMA MASU ZURFIN TUNANI BA SU IYA KEWAYE AL'AMARINSA, IYAKA SUNA LURA NE DA AYOYINSA, BA SU NAZARI AKAN TSAGWARON ZATINSA, KUMA BA SU IYA KEWAYE WANI ABU NA DAGA ILMANSA, FACE SAI ABINDA YA GA DAMA, KURSIYINSA (wurin sanya Kafofinsa) KADAI YA ISHI SAMMAI DA KASSAI, KUMA KIYAYE SU BA SHI GAGARANSA, KUMA SHINE DAI MAFI DAUKAKA, MAFI GIRMA, MAFI SANI, MAFI SANI LABARI, MAI JUJJUYA LAMURRA, MAFI IKO, MAI JI MAI GANI, MAFI DAUKAKA, MAFI GIRMA, KUMA SHI ALLAH MAIGIRMA YANA SAMAN AL-ARSHINSA DA ZATINSA, ALHALI DA ILMINSA YANA KO INA."

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Samuru Zaria
Zaria