DAN DALIN Daliban ILIMI.

DAN DALIN Daliban ILIMI. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DAN DALIN Daliban ILIMI., Tutor/Teacher, no 5 lemu Road kurmin bomo, Zaria.

15/11/2024

المتون يا طلاب العلم
سرد متن ابن أبي كف في مذهب أصول الإمام مالك
طالبات من كراسي التعليم بالمغرب العربي
حاجة مشرفة ومبهجة ومفرحة

KADA MUMANTA DA EN'UWANMU FALASDINAWA CIKIN ADDU'OINMU Adaidai wannan lokaci da ake gwabzawa stakanin yahudawan israeela...
25/10/2023

KADA MUMANTA DA EN'UWANMU FALASDINAWA CIKIN ADDU'OINMU

Adaidai wannan lokaci da ake gwabzawa stakanin yahudawan israeela, da masu jihadin tabbatar da adalci na falasdinawa, lallai yawajaba agaremu mutaimakesu da Addu'a don kwatar encinsu, domin suyi rayuwa kamar yanda qasashen duniya suke rayuwa.

Allah yataimaki falasdinawa, yakarya Israeela da Americ@ da f@rans@, daduk wani Azzalumi mai goyon bayan zalunci,

Ameeeen yaaa rabbb

17/08/2023

Ahirɗinka da yin aure a dangin da matan su ba sa girmama mazajen su.

Ahirɗinki da yin aure a dangin da mazan su ba sa tausayin matan su.

Shawara ce!
Malama Zainab Ja'afar Mahmud

14/08/2023

Imam
Ibnil Qayyim (RH) yana cewa:- *
* * * * * * * * "
Zama da Mutanen kirki yana
canza maka Abu Shida
zuwa Abu Shida
1/ daga SHAKKA zuwa YAQINI.
2/ daga RIYA zuwa IKHLASI.
3/ daga RAFKANA zuwa ANBATON ALLAH
4/ daga SON DUNIYA zuwa SON
LAHIRA
5/ daga GIRMAN KAI zuwa QASQANTAR DA KAI
6/ daga MUGUNTA zuwa NASIHA

Allah muna rokonka ka
azurtamu da abokai NA kwarai
ka zaunar da kasan mu lafiya

13/04/2023
A YAU YAKE CIKA SHEKARA 41 DA RASUWA. A irin rana mai kamar ta yau 24/11/1980 Allah yadauki ran shahararren makarancin A...
24/11/2021

A YAU YAKE CIKA SHEKARA 41 DA RASUWA.

A irin rana mai kamar ta yau 24/11/1980 Allah yadauki ran shahararren makarancin Alqur'aninnan na duniya SHEIKH MAHMUD KHALIL HUSARY

Muna fatan Allah yaqara hasakaka makwancinsa,

Wani Addu'a zakayi masa ??

BABBAN MASALLACINNAN NA AL_AZHAR DAKE BABBAN BIRNIN ALQAHIRA YACIKA SHEKARA 1080 DAKAFUWA.Cikin ikon Allah dayardarsa, w...
03/07/2020

BABBAN MASALLACINNAN NA AL_AZHAR DAKE BABBAN BIRNIN ALQAHIRA YACIKA SHEKARA 1080 DAKAFUWA.

Cikin ikon Allah dayardarsa, wannan cibiyan mai dogon tarihi, data shahara wajen karantarda Addinin islama da kuma wasu fannona Na ilmi wato JAMI'AR AL_AZHAR dake babban birnin ALQAHIRA dake masar tacika shekara dubu daya da tamanin (1080)da kafuwa,

Itadai jami'ar AZHAR itace jami'a mafi dadewa aduk duniya, kuma tafarane acikin wannan babban masallaci kamar yanda kuke ganinsa acikin wannan photo,

Wannan jami'a ayanzu haka tana daga cikin manyan jami'oi wadan ake takawa dasu afagen ilmi Na addini da kuma nazamani, kuma tayaye manyan mutane afadin duniya , wadanda daga cikinsu ansamu shugabannin qasashe, ministoci, dasauran masu fada aji afuskoki mabanbanta,

Dadin dadawa, awannan makarantane babban mashahurin dankasuwarnan na Afrika, wato ALIKO DANGOTE yafita,

Kuma ayanzu haka tanada faculty's kimanin guda tamanin da bakwai (87)

Allah muke rogo yacigaba da daukaka wannan makaranta,

15/05/2020

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH.

Lallai duk wani musulmi Wanda ya staya yayi tunanin abinda yake faruwa a duniya Na wannan cuta ta covid19 ( corona virus) to dole ya godema ubangijinsa, Allah madaukakin Sarki.

Domin Addininmu ya riga ya karantar damu cewa komai yasamemu Alkhairine, kamar yadda Annabinmu (saw) yafada, ( عجبا لأمر المؤمن، إن أمره كله له خير، وليس ذالك لأحد إلا المؤمن، إن أصابته سراء شكر فكان خيرا له، وإن أصابته ضراء صبر فكان خيرا له)(

Ma'ana: madalla da Al'amarin mumini, domin Al'amuransa dukkansu Alkhairine gareshi, kuma babu wani Wanda yakeda wannan sai mumini, idan Alkhairi yasameshi sai yagode, hakan sai yazamo Alkhairi agareshi, idan kuma wani qunci, ( abinqi ) yasameshi sai yayi hakuri, kuma hakan sai yakasance Alkhairi gareshi"

Allah muke roqo ya yaye mana wannan bala'i, yabamu daman cin wannan jarrabawa, yakuma karba mana ibadunmu a wannan wata mai alfarma, Ameeeeeen ya rabbbb

22_ Ramadan _1441هـ
14_5_2020

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.Labrin da muke samu ayanzu daga qasar masar yanune cewa, gwamnatin qasar tayi umurnin...
21/03/2020

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.

Labrin da muke samu ayanzu daga qasar masar yanune cewa, gwamnatin qasar tayi umurnin hana sallar jam'i da sallar juma'a akasar, sakamakon cutar nan ta corona virus,

Sannan tayi umurnin canza sigar kiran sallah, daga (حي على الصلاة، حي على الفلاح) zuwa ( ألا صلوا في بيوتكم، ألا صلوا في رحالكم)

Muna roqon Allah yayi mana maganin wannan cuta, yakiyaye dukkun musulmai.

Allah yayi mana maikyau
20/10/2019

Allah yayi mana maikyau

Address

No 5 Lemu Road Kurmin Bomo
Zaria

Telephone

+2348136352961

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN DALIN Daliban ILIMI. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category