18/08/2026
CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!
Ana sanarda Batan wannan Yaron dake cikin wannan hoton mai suna JA'AFAR IDRIS dake Anguwan Kaura zaria wanda ya bace kimanin kwana biyar kenan tunda ya tafi makaranta har yanzu be dawo gida ba.
Duk wanda Allah ya sa ya ganshi ko yaji labarin sa Don Allah a tuntubi wannan numban dake kasa;
08065899117,
07063986377
Allah ya bayyana Shi.
Kaura Youths Development Forum Zaria
Kasar Zazzau a Jiya Da Yau
Arewa Jiya Da Yau
Zazzau Emirate