Madarasatu Daru Imam Mahdi - A.S

Madarasatu Daru Imam Mahdi - A.S

Share

Madrasatu Daru Imam Mahdi(A.S)

Warattilil Qur'ana Tarteelah.

18/01/2021

2526

Photos from Madarasatu Daru Imam Mahdi - A.S's post 18/07/2020

Alhamdulillah!
Duk da nayi latti, Amman nayine domin manya-manyan malamai da manyan dalibai na Makaranta dama iyaye su gama nasu kafin mu muce wani abu.
KasantuwarSheikh Malam Salihu Garba ya wuce akirashi ya malami kadai. Tabbas ya kasance Uba ne ga duk wani dalibi. Bai tsaya a iya ilimantar da dalibansa a fannin Littafi kadai ba. Har da rayuwar Dan Adam da zamantakewa darasine da yazamanto koyarwarsa.
Nidai a iya sanina dashi a matsayin Uba kuma Malami sannan Sheikhi tun ina qaramina ban taba saninsa da wani haliba daya wuce na Alkhairi. Akoda yaushe burinsa Ayi karatu sannan ayi aiki dashi.
Lallai Ina alfahari kasancewata daya daga almajiran ka ya Sheikh.
Da fatan Allah ya albarkaci rayuwa, ya kuma yalwata hasken basira, ya albarkaci Zuri’arka. Ya qara tabbatar dakai da ahalinka tareda Mu a Bisa turbar wannan Addini na Musulunci da koyarwarsa.
.

24/05/2020

Eid Mubarak

04/04/2020

ME ZAI KAIKA QIN SAYYIDA FATIMA DA 'YA'YANTA?
Zaka dauka idan wadancan suna da dalilin gaban gado wadda ta jasu ga halaka a kan kaunar Ubansu s**a ki jinin Uban wani, alhali Allah ya fifita Uban wani akan Ubansu, to kai bansan naka zumudinba. Kai jinin Uban wa? Kai da abinda ya hadaka dasu batun imanine ba na jiniba. Su jinin kakansu yasa sun motsa sunqi jinin Annabi saboda ba jinin gidansu bane, tobkai jinin waye da za kayi wannan qiyayyar a yau? A zahiri abinda ya hada mu da wannan lokaci shine imani ba qabilanci ba. Su qabilancine ya rufe masu ido har takaisu ga gaba a kan qabilanci, cewa yanzu wannan za a daukaka Banu Haashim ne a kansu? Saboda haka basu yarda ba, ace an aiko Annabi a cikinsu, kuma yanzu bayan ya rasu magajinsa cikinsu, kuma 'yarsa kaza, komai da komai. Har suke cewa yanzu in hakane Addinin ya zama naku kenan, yake cema Sayyida Fatimah. Shi yaga Alamar da zakka da khumusi duk nasune, sai yake cewa idan hakane ku ake bima kenan kawai? To haka Allah yaso cewa su din Za'abi.
To kai yanxu da imanine ya damfaraka da Manzon Allah, ka yi imani da Allah da Manzon, menene naka na shiga gabar jini wanda baka da shi? Su kansu mutanen farko sun san da wannan. Akwai lokacin da wani ya rubuta takarda daga cikin sarakunan ya aikawa wani gwamna yace in wannan takardar tawa ta sameka, in kaba wani mutumi daba Balarabe ba mulki to ka kwace, ka tabbatar kaba Balarabe ne, domin duk wanda yake ba Balarabe ba, to lallai sonsa yan tareda gidan Annabi ne. Don su Larabawa sunada gabar gado. Tun suna Kuraishawa, sunada Banu wane, da Banu wane, sun dquko asasin qiyayya ga Annabu akan cewa za'a daura gudansu akan sauran gidaje. Amman sauran mutane, imani ne ya hadasu da Annabi. Saboda haka bazasuyi wannan gabar ba. Kuma Manzon Allah zasuso, iyalan gidansa zasuso. To da zarar sunga anba wani (suna ce masa Muwali) wadanda suke ba Larabawaba ba Muķami babba, sai ace kaje dun wanda yake 'muwali' a kwace aikin da aka basu, domin matuqar ka bashi ko Dagaci Ko Hakimi ko ka bashi riqon wani abu zuciyarsa tana tareda Annabi ne da gidansa. To zansha mamaki a yanzu mutum ya dauki soyayya a jinin da bashi da shi, ko kuma gaba irin na jinin da bashi dashi. Domin in aka ce maka ga Gidan Annabi da Gidan wani suna fada, to lallai in kai masoyin Annabine kana tareda gidan Annabi ne, amma kila da kana gidan waðancan, to sai kace to anji Annabi ne kuma Allah ne ya aikoshi amman me yasa.. Kowama ya kamata ya sami matsayi. To amman tunda bakada wannan jinin kaga shi kenan. Ya kamata mutum ya gane cewa tabbaci haķķiķa in ya zamana yasan tarihin Sayyidah, yasan irin jarabawoyin da tashiga, to tausayinta da sonta a lokacin zai motsa. Domin akwai abinsa zaiji yayi kuka, ya zama wannan kukan ma ya zama sanadiyya tsiransa. Akwai abinda zai ji ransa yayi masa dadi saboda ya shafe ta. Idan yaji irin abinda Allah yayi mata tanadi, yayita basha da baki, ransa yayi masa dadi. In kuma yaji wani abinda ranta ya 6aci. Wanna shine so. Kuma shi yasa ba za ka iya son Sayyidah Fatima ba sai idan ka san tarihinta ka san abinda ya faru da ita.

Wannan yankine na jawabin ne na Sayyid Ibraheem Zakzaky wanda ya gudana a Kongi Zariya a cikin makon Zahra a 1420.

Insha Allah Akwai cigabanshi yananan tafe.
Rubutawa: Ali Umar (Zainul-Abideen).

05/04/2019

Alhamdulillahi.

A yau Juma'a Allah ya dawo manada babanmu,Malaminmu kuma Sheikhinmu (Sheikh Salihu Garba) dawowa daga qasar Iran, bayan kammala karatunsa da yayi.
Muna fatan Allah ya albarkaci Karatunda akayi, ya kuma qaro tsawaita mishi rayuwa tareda ieemani da Juriya.
Ina kuke 'Ya'yan Babanmu, ku shigo Darul Mahdi(A.f) gobe domin kasancewa tareda sauran dalibai domin taya Babanmu Murnar Dawowa.


09/12/2017

BA WAIMUNA JINTSORAN KARKUYI KISAN
BANE
Cewa Sayyid Ibrahim Yaqub El-zakzaky.H.
To in ka sami cewa zaka iya zuwa kai ka
kashe mutum bakwai a kan kai ba ka ma
sanshi ba, bakaji ma ta bakinsa kuma an
taba yin hukunci a hukunta mutane a
dunkule? kamar mu qaddara akwai wata
qungiyar mutane sai aka sami wani mutum
a cikinsu ya fadi wata magana to kowa ya
fadi wannan maganar kenan (acikinsu?) ba
shi wanda ya fadi maganar shi kwai za a
dauko ?
Mu qaddara wani ya quqe yana wa'azi sai
ya fadi wata kalma kuma kalmar nan ta
zama muganyar magana kalma wadda a
nazarin masu hankali da masu ilmi wannan
maganar ta fidda shi addinin musulunci to
kuma ta fidda duk wanda yake sauraron
sa? Mu qaddara in kaji kalmar mummuna ko
da a rediyo ne kai ma ka zama wannan? ai
ka ga shine ya yi laifi shi zaku kamo shi
kadai sannan shi ne za a yiwa hukunci a
kotu ba kowa da kowa bane. ba a taba
hukunta mutanen gari ko qabila ko al'umma
ko yan wata qungiya ba wannan shar'a
kenan.To ku ina kuka sami hujjar kuna iya
zuwa ku kashe mutam?
Ina fadin wannan na wala'alla zakuyi
hankali.Ba wai muna jin tsoran kar kuyi kisa
bane muna so kuyi hankali ne kar kuje kuga
abin da yake ba makawa ba ku kuma da
maguda ba ku da matsera in kun gan shi
shine sakamakon Allah gobe qoyama.

01/12/2017

LABBAIKA YA RASULILLAH
*Sakon Sheikh Zakzaky zuwa ga Al'ummar
Musulmi.*
Nan kasar da muke kasar masu kaunar
annabi ne, zamu fito za kuma mu nuna,
zamu nuna kaunarmu ga annabi in kuna da
kishin ruwan jini ga lokaci yayi kuzo ku
shekar.
Mun yadda mu bada jininmu ya ku karnukan
Amerika, ku kuma ku gwada mamu ku
makiya annabi ne, ku fito da kayan aikinku
ku shekar da jinin masu son annabi ku
kuma. Wannan kau mun yarda mu bada
jininmu don annabi, kuma in kun yarda ku
shekar saboda kin annabi, Amma fitowa
kam zamuyi.
Saboda haka tun yanzu a fara shiri, zance
kwara daya ne rak shine *'LABBAIKA YA
RASULILLAH'* Manzon Allah shine alamin da
ya hadamu gabadaya, kuma zamu cewa
sauran Al'umma to ba lokacin ganin "Yan su
kungiyar wane ko su wane bane, wannan fa
Manzon Allah aka taba, sai dai in kana nufin
kai addinin naka na Musuluncin bana annabi
bane, toh wannan saika nuna, to in kuma
baka nuna kana tare da annabi ba, toh
wallahi kana tare da Amerika.
*Dayan biyu ne, imma kana tare da annabi
imma kana tare da makiya annabi, amma
baka isa ka zama dan baruwanka ba.*
.

19/10/2017

*BUHARI NA TSORON ZAKZAKY
YA YI MAGANA GA DUNIYA NE*
— Inji wani Marubucin
Gwagwarmayar Shi'a
Wani shahararren Dan fafutukar
kare hakkin Dan Adam, kuma mai akidar
Shi'a, Haruna
Elbinawi ya bayyana a wasu
jerin rubututtukansa cewa
Shugaban kasa Muhammadu
Buhari mashayin jini ne, kuma
yana tsoron jagoran Harkar Musulunci a
Najeriya (IMN),
Shaikh Zakzaky ya yi magana da
‘yan Jarida ne.
Elbinawi ya rubuta a shafinsa na
Twitter cikin harshen Turanci,
cewa; "Shugaba Buhari tare da shugabannin
jam’iyyar APC na
tsoron Shaikh Zakzaky yayi
magana da ‘yan Jarida. Suna son
boye mummunan aikin su na
Kisan Kiyashin Zaria.
"Idan aka bayyanawa 'yan Najeriya irin
mummunan
zaluncin da aka yi a lokacin
Kisan kiyashin Zaria, da kuma
tono kabarin bai daya da aka
yiwa yan uwan mu, tabbas zai
ruguza fatan da jam’iyyar APC take da shi a
zaben 2019." Inji
Elbinawi.
Ya kara da cewa; "Buhari, Elrufai
da kuma sauran yan kanzagin su
suna son ci gaba da tsare Shaikh
Zakzaky da matar sa ba bisa ka’ida ba, har
sai bayan zaben
2019, alhali sun sani cewa
Shaikh Zakzaky mutum ne mai
gaskiya wanda ba za a taba
hada kai da shi a boye gaskiya
ba." Ya kara da cewa: "Kwamitin da
mataimakin shugaban kasa ya
kafa a kan cin zarafin 'yan kasa
da sojoji ke yi, zai bar Shaikh
Zakzaky ya yi magana amma a
boye, ba tare da halartar' yan Jarida ba.
Shaidanci irin na
Buhari kenan!
"Tono kabarin bai daya da ke
Mando na yan shi’ar da aka
kashe zai nunawa yan Najeriya
mugunta da shaidanci irin na Buhari, Elrufai,
Buratai da yan
kanzagin su. Idan aka fito da
yaran da Buhari, Elrufai, Buratai
da yan kanzagin su s**a kashe,
s**a binne a rami daya a Mando
bisa zalunci, zai girgiza duniya matuka." ya
karkare.
'Yan Harkar Musulunci a Najeriya
dai suna tuhumar Buhari da
Elrufa'i ne akan jinanen mutum
fiye da 300 da aka kashe a garin
Zariya a karshen shekarar 2015, bayan
sabanin da ya auku
tsakanin Sojojin Nigeria da
wasu da s**a bayyana a
matsayin mabiyan Alzakzaky,
inda Sojoji s**a bude musu
wuta a wajen, daga bisani kuma s**a je
gidan Zakzaky din,
wanda ke da nisan kilo-mita
uku daga wajen da wancan
sabanin ya auku, s**a kashe duk
wadanda ke wajen, tare da
harbin Shugaban da tafiya da shi har yau
tsawon kusan
shekaru biyu ba a kai shi kotu
domin a chaje shi da laifin
komai ba.
A shekarar da ta gabata ne,
kwamitin da Gwamnatin Kaduna ta kafa Don
ya yi
binciken abin da ya faru a
Zariya, ya fitar da rahoton cewa
Gwamnatin Kaduna ta sanar da
cewa ita da Sojoji sun hadu sun
bizne gawarwakin yan Shi'a guda 347 da
Sojojin s**a kashe
a Zariya. An bizne su ne a rami
guda daya ba tare da bambance
mata da Maza ba, a wani kauye
da ke Mando a kusa da Kaduna,
mai nisan kusan kila mita 80 daga inda aka
yi rikicin.
— Hausa.

17/10/2017

The Independence or Otherwise of the
Presidential Investigation Panel to be put to
test today
The Presidential Investigation Panel
investigating cases of Military Rights abuses
will have a reality check today with regards
to its independence or otherwise when it
entertains the Memorandum of the Islamic
Movement in Nigeria (IMN).
A major challenge will be the specific
request to make an oral presentation at the
Panel by the leader of IMN, Sheikh Ibraheem
Zakzaky.
Sheikh Zakzaky’s house was invaded in
December 2015 by the Military without
provocation, resulting in the death of
hundreds of people including his 3 sons,
elder sister and a nephew. The Sheikh
himself and the wife were fatally shot at and
taken into custody without access to
medical care or legal representation, and
without charges for nearly two years now,
despite a clear court judgement that both be
released.
It is not clear how this panel will react to the
request to make a presentation by the
Sheikh. The Judicial Commission of Inquiry
set up by the Kaduna State Government last
year didn’t have the liver to allow him to
make an appearance and they concluded
without hearing from him.
Similarly, how the panel will react to the
issue of mass grave dug by the Military with
the help of Kaduna state government in
which at least 347 people killed by the
military were secretly buried even as the
military denied the killings and existence of
any mass grave will be closely observed by
the international community. The Judicial
Commission established that indeed a mass
grave was dug by the military and their
victims given a secret mass burial, but had
no recommendations as to what to do
about the mass grave.
All eyes are on the Panel today to see how
these issues and many more will be handled.
© Campaign Committee,
October 2017

Nigeria HomePage - Breaking News, Business, Sports, Entertainment and Video News 15/10/2017

Articles that seem to scratch the surface and
make feel like orphans:
The article below about American Lawyers
Announcing a collection of evidence to
prosecute Nigeria’s President Buhari and his
Army Commander, Lt. General Buratai in the
International Criminal Court for genocide
and crimes against humanity, based on
"Operation Python Dance II" will make every
member of the Islamic Movement in Nigeria
feel like an orphan immediately.
This is because a larger scale and much
more horrendous crime against humanity
was earlier carried out under the command
responsibility of the President, Mohammadu
Buhari and General Yusuf Buratai against a
community of religious minority without a
concomitant reaction from such quarters. In
fact, the conspiracy of silence in that case,
including from established mainstream
world Media outlets was deafening.
The lone voice was from the London-based
Islamic Human Rights Commission, who
managed to take up the matter to the ICC,
that secured a mention of "preliminary
investigation" from the World Justice body.
However, the reality that the persecution
and crimes against the Islamic Movement is
continuing and shows no signs of abating
in spite of the ICC pronouncement will
suggest that if these other groups and
lawyers now feeling similarly treated had
stood firm in support of IMN up to the ICC,
perhaps it would have served as deterrent
and their wards would not have been
targeted by the same culprits. Even then, it
would have further their case in the ICC had
they also chronicled earlier cases and
evidences to pin both Buhari and Burutai,
who are criminally culpable in all these
crimes against humanity.
Read the article below:
*_________________*
*American Lawyers Announce Collection of
Evidence to Prosecute Nigeria’s President
Buhari and Lt. General Buratai in the
International Criminal Court for Genocide
and Crimes Against Humanity*
WASHINGTON, D.C.--On behalf of Biafrans
who covet justice—the dead, the living, and
those yet to be born—the law firm of Fein &
DelValle PLLC is drafting a criminal
indictment against Nigeria’s President
Muhammadu Buhari and Chief of Army Staff,
Lieutenant General Tukur Yusfu Buratai, for
genocide and crimes against humanity
under the Rome Statute of the International
Criminal Court.
Buhari and Buratai are criminally culpable
because of their command responsibility
over security forces operating under their
direction or control and who are terrorizing
tens of millions of Biafrans specifically
because of their Christianity and ethnicity.
The crimes include extrajudicial killings,
torture, and sister unspeakable horrors.
They are the grisly signature of Buhari’s and
Buratai’s ongoing military campaign in the
South East region with the euphemistic
moniker “Operation Python Dance II.
The indictment being drafted by Fein &
DelValle will be presented to Chief
Prosecutor of the ICC, Fatou Bensouda. It will
be modeled after the genocide or crimes
against humanity indictments returned
against Serbia’s Slobodan Milosevic, Sudan’s
Omar Bashir, Libya’s Muammar Gaddafi,
Chad’s Hissen Habre, and Cambodia’s
Comrade Duch.
The overwhelming majority of Biafrans
cannot speak for themselves without risking
lethal retaliation by President Buhari or Lt.
General Buratai. That fear explains the
reason the United States District Court for
the District of Columbia granted the motion
of Fein & DelValle to reference their ten (10)
Biafran plaintiffs anonymously in their
Torture Victims Protection Act suit against
sixteen (16) individual Nigerian defendants
inDoe, et al. v. Buratai, et al., Civil Action No.
1:17-cv-0133.
Fein & Delvalle are gathering photographic,
video, and testimonial evidence of the
ongoing genocide and crimes against
humanity perpetrated by Buhari and Buratai
against Igbos not only in the South East
region, but also in northern Nigeria and
elsewhere. There is no safe haven in Nigeria
for them. Last June, Hausa Fulani youths in
northern Nigeria (AREWA) with impunity
threated to evict eleven million Igbos from
their homes and businesses in northern
Nigeria by force and violence if they did not
quit the area by October 1, 2017.
Mr. Fein stated: “We are confident that 50
million Igbos in Nigeria were not born with
saddles on their backs ready to be ridden by
booted and spurred Hausa-Fulani with the
grace of God. Criminal prosecutions of
Buhari and Buratai before the International
Criminal Court are the best way of teaching
that gospel.”
Mr. Fein and Mr. DelValle voiced optimism
that the prosecutions of Buhari and Buratai
will prompt the United Nations Security
Council to task the United Nations Electoral
Unit to conduct a referendum on Biafran
independence in the South East region; and,
to operate a transitional government for a
six-month period prior to the balloting to
avoid any intimidation of the voters. It is no
accident that South Sudan achieved
independence on the heels of President
Bashir’s ICC indictment for genocide in
Darfur.
Nigeria’s current borders were drawn by a
racist British colonial master more than a
century ago with no reference to the
inhabitants. The boundaries are morally,
legally, and politically indefensible. The
Government of Nigeria does not reflect
popular will on that score. It rules under a
1999 Constitution that was decreed by a
military dictator for the purpose, among
other things, of holding Igbos in bo***ge to
Hausa-Fulani terrorists.
Britain defaulted on its decolonization
obligation to permit self-determination
referenda by each of the separate and
distinct peoples of Nigeria. United Nations
General Assembly Resolution 1514,
December 14, 1960, provides: “All peoples
have the right to self-determination; by
virtue of that right they freely determine
their political status and freely pursue their
economic, social and cultural development.”
_This article first appeared on 2017/10/15
at 08:22:39 in www.thenigerianvoice.com_
*_____________________*
It is our hope that the ICC and in particular,
the Chief Prosecutor, Fatou Bensouda will
expedite action in indicting not only these
murderous duo, but others as well such as
the Governor of Kaduna, Nasiru El-Rufai for
their involvement in Zaria genocide and
crimes against humanity, that included but
not limited to: mass extra judicial killings,
secret burials in mass graves, r**e and
ge***al mutilation with a view to prevent
further reproduction of the group, arson,
burning people alive, burying people alive,
wanton destruction of properties, forced
evictions, wrongful detention, enforced
disappearances and many more
unspeakable crimes.
We await justice as the World watches.
*© Campaign Committee,
October 2017*

Nigeria HomePage - Breaking News, Business, Sports, Entertainment and Video News Find the latest breaking news and information on the top stories in Nigeria, africa, business, entertainment, politics, and more.

08/09/2017

Happy Yaumu Ghadeerkhum To All Ahlul-Bait(A.s) Fellowers.

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Zaria