Madarasatu ihyaais sunnah lil haaj ayuub bn Abdullah

Madarasatu ihyaais sunnah lil haaj ayuub bn Abdullah

Share

Sunnatul hudaa

20/12/2021
20/12/2021

Kada ka tsaya jira sai ni'ima ta gama cika kafin ka godewa Allah a kanta, mai yuyuwa godiyar taka ce sharadin cikanta

19/10/2021

Alhamdulillahi
الحمد لله على كل حال وفي كل حين

WhatsApp 03/02/2021

https://faq.whatsapp.com/general/26000110?lg=en&lc=US&eea=0

WhatsApp WhatsApp Messenger: More than 2 billion people in over 180 countries use WhatsApp to stay in touch with friends and family, anytime and anywhere. WhatsApp is free and offers simple, secure, reliable messaging and calling, available on phones all over the world.

10/11/2020

Manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallama yace za ace da mahaddacin Alkur'ani ranan alkiyama,yi karatu sannan katattaka ,ka karanta kamar yadda kake karantawa a duniya domin gidan ka a aljanna shine karken ayar da kakaranta
Kunji falalar mai karatu Alqur'ani dan haka muyi kokari mu sanya ya'ya mu da iyalan mu makaranta hadda Alkur'ani dan samun babban rabo ranan gobe kiyama

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Zaria