Imam Abidurrahman Zaria
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Abidurrahman Zaria, Tutor/Teacher, Kusfa, Zaria.
Karatun Tafsirul Jalaalaini
Zama na 073
Karatun Tafsirul Jalaalaini
Zama na 072
Maulidin Shugaba SAW Gidan Sheikh Lawal Ibrahim Kaura Zaria City...
Tsaraban cigaba da karatun Maulidin shugaba daga zawiyyar Harazumiyyah
خطبة الجمعة:(فضل شهر ربيع الأول ، وما حل فيه من عظيم نعمة الله على الوجود).
Hudbar juma'a daga masallacin saifullahi muntaka kumasi,kofar gayan zaria.
١/ ربيع الأول/١٤٤٧ هجرية
14/8/2026
وُلِـدَ الـهُـدى فَـالكائِناتُ ضِياءُ * وَفَـمُ الـزَمـانِ تَـبَـسُّـمٌ وَثَناءُ
فرحا بالمولد النبوي الشريف
Karatun Tafsirul Jalaalaini
Zama na 071
TAHNI'A! TAHNI'A!! TAHNI'A!!!
هنيئا لإبراهيم لاح هلاله # هلال بدى للناظرين جماله
Bisa wannan wata mai alfarma, ana sanar da 'yan uwa fara zaman TAHNI'A gobe insha'Allah kamar yadda aka saba duk shekara a zawiyya
Za'a dinga farawa 8:00am
Allah yi qara mana shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam ya sakawa kowa da alkhairy ya qarawa su maulanmu shehi lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kusfa
Zaria