29/07/2024
Innanillahi Wa'inna ilaihi raju'un
Innanillahi Wa'inna ilaihi raju'un
Innanillahi Wa'inna ilaihi raju'un
A ranar juma'ar da ta gabata ne Allah ya karbi rayuwar abokin mu kuma aminin mu wato sannan kuma Ameer din mu na shekarar 2008 SET. wanda aka fi sani da YUSUF BIN ISHAQ (YUSUF AMEER).
Muna rokon Allah ya jikansa, ya gafarta masa kuma ya albarkaci yalan da ya bari kuma ya bamu juriya da hakurin wannan babban rashi baki dayan mu amin.