07/11/2019
Ummuhani Ibrahim
Niasse
FASSARAR WASIKAR
SHEHU
IBRAHIM INYASS R.A.
Wannan Wasika Shehu R.
A.
Yarubutata A Lokacin Da
Yake
Samun Labarin Wadansu
Mutane
Suna Keta Alfarmar
Shari’a Tun A
Wanncen Lokacin.
Shehu Ibrahim R.A. Dan
Yanuna
Bara'rsa Ga Irin
Wadannan
Mutanen Sai Yarubuta
Wannan
Wasika Zuwaga
Mabiyansa/
Almajiransa Baki Daya
Shehu R.A. Yafara Da
Cewa:
ﺑﺴﻢ ﺍ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ
Dasunan Allah Mai
Rahama Mai
Jinkai Wanda Yake Mai
Daukar
Fansa (Ga Duk Wanda
Yayi Wani
Abu Wanda Ba Dai-Dai Ba
To Allah
Yanada Tsananin A
Kanmu)
Mabuwayi, Mai Girma,
Tsira Da
Aminci Su Tabbata Ga
Annabi
Muhammadu S.A.W.
Wanda Yake
Jagora, Bawa Wanda
Yake Cewa
"Yake Fatimatu 'Yar
Muhammadu
Bafa Zan Wadata Maki
Komai Daga
Allah Ba’’ Zuwa Karshe
Bayan Haka Bayan
Godema Allah
Ga Abinda Yadace Dashi
Gaisuwata Taje
Gun/Wajen Dan
Muhammadu Siyam Da
Maliki Suf
Kaima Da Duk Wanda
Yaga
Wannan Takardar Tawa
Cikin
Wadanda Suke Da’awar
Intisabi
Gareni To Abunda Yake
Wajabtawa
Shine Sanarwa Mutum
Biyu Basa
Tare Da Ni Kuma Su
Bakomai Bane
A Cikin Darika
Majazubin Da Baiyi
Sulukiba
Salikinda Baiyi Jazbaba
Idamma S**a Wanzu
Akan Halinsu
Kuma S**a Tsaya Ga
Sairinda
S**ayi A Cikin Hadara.
Ni Sha Anina Kamar
Yadda Kuka
Sani Duk Wanda Yakeso
Ya Zamo
Tare Da Ni A Cikin
Kowane Irin
Halina To Yabi Hanyata A
Cikin
Zantuka Da Ayyuka Da
Bin Umurni
Na Da Nisantar Bin
Abubuwan
Haramtawa A Zahiri Da
Dadini, Da
Kuma Jin Kishi Da
Shaukan Tuwa
Izuwa Saduwa Da Neman
Yardar
Allah Da Manzon Allah S.
A.W.
Amma Wanda Yake
Danganta
Kansa Garemu Yake
Hawa Kan
Abubuwa Na Sa6awa
Shari’a
Tsarka Kakkiya, Mai
Girma Ta
Hanyar Kutsama Ayukkan
Hamaramtawa Da Barin
Abubuwan
Umarni To Ina Kafa Allah
A
Matsayin Shaida, Ina
Kafaku Kuma
Amatsayin Shaida Cewa
Babu Ni
Babu Shi Na Barranta
Dashi. Ya
Allah Na Barranta Daga
Wadannan
Abubuwan Da Wadannan
Mutane
Ke Aikatawa Naketa
Shari’a,
Wadannan Fa Dasuke
Sa6awa
Umurnin Allah Da
Umurnin
Manzon Allah S.A.W. To
Su
Tsaftatu Karfa Fitina
Tasamesu Ko
Azaba Mai Radadi
Tasamesu,
Kutuba Gabadayanku
Zu