Makaranta Salati Of Nigeria

Makaranta Salati Of Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Makaranta Salati Of Nigeria, Tutor/Teacher, Zaria.

15/07/2024

Muna juyayin kinsan Sayyidina Hussain

15/07/2024

Allah Yatsinema makasan maulana Hussain

05/07/2024

Wani abu sai kanawa sarkin 2 gari daya

03/07/2024

Allah yabarmu da Annabi Muhammad

11/06/2024

Gaskiya da yadda masu Sai da turare suke shafawa mutane turare haka masu nama suke yankawa mutane dandano da zumunci yayi kyau.

16/05/2024

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un jana'iza 11:00pm gobe Alhamis Gidan khalipha Bashir Rabi'u (idin mallawa)Allah yajikanka Muhammad Ghali Bashir.

01/05/2024

Tsinannu kubar sama ya'ya'n ku Amina da Abdallah (R T A)

29/04/2024

Inkai Ba munafuki bane Kabar da Sunana Abdullahi da Amina aikin sunana ya'ya'nka

29/04/2024

Allah Dan matsayin iyayen Annabinmu kabiya mana Bukatunmu

29/04/2024

Iyayen Annabinmu sunfi iyayen uban kowa.

29/04/2024

So Billion gara kacemin Dan Bidi'a da kacemin Makiyin Annabi Ina fatan kungane.

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makaranta Salati Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category