Big shout out to my newest top fans! Jamila Musa, Abdullahi Walid Lawal, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Ameer Auwal Sanee
Adalci TVR Muryar Matasa
Welcome to Adalci TV/Radio Station page.
We aim to amplify voices, advancing truth, and defending human rights through courageous journalism, quality programming, and community engagement, inspiring positive change in Nigeria and beyond.
03/10/2025
Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya ce majalisar ta tarayya tana kan aikin tabbatar da gyara kan dokar zaɓe ta 2022 domin samar da sahihanci da gaskiya a zaɓuɓɓukan kasar a nan gaba. Mene zabe na gaskiya a gare ku?
03/10/2025
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya ce Bola Tinubu na da niyyar yin sahihin zabe a 2027. Karanta bayanin da ya yi a sashen sharhi.
Hoto: Abbas Tajudeen|Bayo Onanuga|Facebook
Big shout out to my newest top fans! Abdullahi Walid Lawal, Jamila Musa, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Ameer Auwal Sanee
Big shout out to my newest top fans! Abdullahi Walid Lawal, Mus'ab Bala Galadima, Ridwan Sani Galadima, Abdussamad Abdulhamid, Abdulrauf Usman, Jamila Musa, Ameer Auwal Sanee
11/04/2025
YANZU-YANZU: Atiku Tambuwal Elrufai Sun sauka A Kaduna Domin tattaunawa a ƙoƙarin da Suke na hadewa A Jam'iyyar SDP
Yanzu haka manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP da SDP sun sauka a Jihar Kaduna domin gudanar da muhimmin taron tattaunawa kan makomar siyasar Najeriya da ƙarfafa haɗin kai tsakanin 'yan siyasa. Cikin waɗanda s**a halarci wannan taro akwai tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar; tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal; tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi; da kuma jiga-jigan jam’iyyar SDP, ciki har da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i.
ayani na musamman ko a fassara shi zuwa Hausa da Turanci duka, sai ka fada.
08/04/2025
DA DUMI DUMI: Ba Zan kai Dan Bello Kotu Ba Sai dai Nace Allah ya isa tsakanina da Dan Bello, inji Sheikh Balalau.
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Shaikh Abdullahi Bala Lau Yayi Watsi Da Maganar Zuwa Kotu
Shaikh Bala Lau Ya Bukaci Mabiyan JIBWIS A Kan "Chapter Close" Su Daina Duk Wasu Rubuce Rubuce, Ko Zage Zage Kan Ɗan Bello.
Shehin Addinin Ya Bayyana Cewa Ba Zai Je Kotu Ba Kawai Allah Ya Isar Masa.
08/04/2025
Nayi Alƙawari, Zan kawo ƙarshen tasirin siyasar Akpabio Acikin wannan makon. Na gama shirye, shiryen nunawa duniya asalin waye shi.
Inji Sanata Natasha Akpoti!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
Zaria