22/10/2018
Da nine gwamnan Kaduna,zan kara jawo mutane kusa dani don idan mutane na nesa dakai,ba za su taba fahimtar alherinka ba,sai abinda aka fada masu.
Kila ma Wanda zai bada labarin naka MAKIYINKA NE.