Markazul Wa'ayi TV

Markazul Wa'ayi TV Official Handle of Markazul Wa'ayil Islamiy Tudun Jukun, Zaria - Kaduna State Nigeria.

26/09/2026

Gobe ne in sha Allah

Allah Ya bada ikon halarta

MARKAZUL WA'AYIL ISLAMIY LIT-TA'ALIMI WAL-IRSHAD WAL-BUHUTHIL ILMIYYAH TUDUN JUKUN ZARIA, KADUNA-NIGERIADAURAR LITTAFAN ...
24/09/2026

MARKAZUL WA'AYIL ISLAMIY LIT-TA'ALIMI WAL-IRSHAD WAL-BUHUTHIL ILMIYYAH TUDUN JUKUN ZARIA, KADUNA-NIGERIA

DAURAR LITTAFAN HADITHI 📚

⬅️ عمدة الأحكام
⬅️ الأربعون النووية

Malami: Malam Abdallah Sulaiman (Habeebul-Habeeb)

Rijista: N1,000 daidai

Mahalarta: Maza da Mata

Rana: Lahadi 15th
R. Akhir, 1448H (27/09/2026)

Lokaci: 9:00am - 2:00pm

Wuri: Jami'u Mu'awiyata Bin Abi Sufyan Tsallaken Gonar Ganye Tudun Jukun Zaria, Kaduna-Nigeria

Sharuɗɗan Daurar:

1. Dole ɗalibi/ɗaliba su zama sun karanta littafan a gaban wani malami/makaranta
2. Wajibi ɗalibi/ɗaliba su zo da littafan da za a yi Daurar su wajen karatu.
3. Bayan Daurar za a bayar da ijazah ga duk ɗalibi/ɗalibar da s**a halarta in sha Allah

Domin yin rijista:
08037413479
09039512653
08143646953

Allah Ya bada ikon halarta

✍️ Yusuf Lawal Yusuf
(Chairman Media & Publicity MWITJZ)

SANARWAR ƊAUKAR ƊALIBAI KARO NA UKU A MARKAZUL WA'AYI ONLINE ZAURE, 2026 - BATCH BAssasawar Sheikh Basheer Lawal Muhamma...
17/09/2026

SANARWAR ƊAUKAR ƊALIBAI KARO NA UKU A MARKAZUL WA'AYI ONLINE ZAURE, 2026 - BATCH B

Assasawar Sheikh Basheer Lawal Muhammad Zaria

Ga ɗalibai wanda suke nesa, ƙasashen waje ko jihohi mabambanta, da ma'aikata marasa lokacin zuwa makaranta, da mata masu sha'awan karatun addini a tsari irin ta zaure.

Ku hanzarta kuyi applying makarantar Markazul Wa'ayi Online Zaure domin samu damar karatu agaban gogaggun malamai ta hanyar wayarku kuma a gidajenku.

A hanzarta ayi applying ta wannan link din: https://www.bit.ly/markazulwaayi26b

Akan kudi naira dubu biyu kacal (2K application fee)

Za'a rufe application form a ranar 30 ga watan SEPTEMBER, 2026.

Atayamu turawa yan uwa don anfana da samun lada.

Domin Ƙarin Bayani:
https://www.markazulwaayi.com.ng

07036167533
07061295005

MADRASATU ALIYYI BN ABI ƊALIB LIT-TARBIYATIL ISLAMIYYAH TUDUN JUKUN, ZARIA KADUNA-NIGERIADAURAH! DAURAH! DAURAH! Assalam...
28/08/2026

MADRASATU ALIYYI BN ABI ƊALIB LIT-TARBIYATIL ISLAMIYYAH TUDUN JUKUN, ZARIA KADUNA-NIGERIA

DAURAH! DAURAH! DAURAH!

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Hukumar makaranta mai suna a sama, suna farin cikin sanarda ɗalibai Daurar da s**a shirya kamar haka in sha Allah:

Littafi:

📚 المرأة بين تكريم الإسلام وإهانة الأمم السابقة: رؤية تأصيلية في المؤامرات المعاصرة والمسؤولية

Rijista/Littafi: Kyauta

Malami: Sheikh Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa (Hafizahullah)

Mahalarta: Ƴan'uwa Mata

Ranakun karatu:

Kwana biyu 👇

- Asabar 29/08/2026
- Lahadi 30/08/2026

Lokaci: 9:00am - 12:00pm

Wuri: Jami'ush Sheikh Ɗalhat Assalafiy Tudun Jukun, Zaria Kaduna-Nigeria

👇Domin ƙarin bayani:

+2348037413479, +2348143646953, +2349039512653, +2348149184915

Allah Ya bada ikon halarta.

✍️ Yusuf Lawal Yusuf

22/08/2026
MADRASATU ALIYYI BN ABI ƊALIB LIT-TARBIYATIL ISLAMIYYAH TUDUN JUKUN, ZARIA KADUNA-NIGERIADaurah! Daurah! Daurah!Assalamu...
22/08/2026

MADRASATU ALIYYI BN ABI ƊALIB LIT-TARBIYATIL ISLAMIYYAH TUDUN JUKUN, ZARIA KADUNA-NIGERIA

Daurah! Daurah! Daurah!

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Hukumar makaranta mai suna a sama, suna farin cikin sanarda ɗalibai Daurar da s**a shirya kamar haka in sha Allah:

Littafi:

📚 المرأة بين تكريم الإسلام وإهانة الأمم السابقة: رؤية تأصيلية في المؤامرات المعاصرة والمسؤولية

Rijista/Littafi: Kyauta

Malami: Sheikh Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa (Hafizahullah)

Mahalarta: Ƴan'uwa Mata

Ranakun karatu:

Kwana biyu 👇

- Asabar 29/08/2026
- Lahadi 30/08/2026

Lokaci: 9:00am - 12:00pm

Wuri: Jami'ush Sheikh Ɗalhat Assalafiy Tudun Jukun, Zaria Kaduna-Nigeria

👇Domin ƙarin bayani:

+2348037413479, +2348143646953, +2349039512653, +2348149184915

Allah Ya bada ikon halarta.

✍️ Yusuf Lawal Yusuf

18/08/2026

Address

Gonar Ganye, Tukur Tukur
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazul Wa'ayi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Markazul Wa'ayi TV:

Shortcuts

Share

Category