M&H Livestock & Vet Consult

M&H Livestock & Vet Consult

Share

people choice

09/02/2026

This is the beginning insha Allah 🙏🙏🙏

09/02/2026
03/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mai Ali Jibrin, Athuman Yusuph, Bau Haruna, Said Usman Malabu Usman, Danladi Babayo, Ali Mohammed Garga, Abdul Aish, Sadi Musa Aminu, Sugar Fabio, Amsar Badiru, Baabaa Garkuwa, Sefaur Sk, Saidu Gadu, Ibrahim Abdullahi, Abubakar Hussaini, Real Moovee Dan Zarewa, Tanimu Danhoro, Ummi Musa, Jååfār Bîn Khæbéér, Adamu Usman, Abubakar Makwa, Idris Auwal, Abdulrahaman Nasiru, Atsiu Haruna Atsiu Haruna, Nazeer Abdul Hadi, Bosco Emmi Bou, Dalhat Aliyu, Idris Yusuf, Sabo Maikidi, Mamadou Coulibaly, Dangatan Mana, Halilu Mustapha Siniya Jr., Yunusa Haruna, Jaafar Muhammad, Abdurrahman Nasiru, Ibrahim Yahaya Kappe, Bello Shehu, አንድአርጋቸው አምላክ, Harouna Ouédargo, Mutafa Ibrahim, Ibrahim Usman, Sale Adamu, Melvin Nyenetue, Abab Kalawa, Zulaikha Ibrahim, Sport Dairy, Abdullah Baiti, Itz Presido, Uzaifa Adam, Usman Dalladi

23/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul Mutalib, Ishaq Usman, Reza Khondokar, Ahmad Muhammad, Real Abban Bilal, Alhassan Hassan, Tukur Yunusa, Lajasi Bauleni, Kunaso Kunaso, Kabiru Yakubu, Deejaht Ameer, Zaharaddeen Haliru, Umar Faruq, Abdurahaman Shamsu, Mustafha Shaaibu, Ibraheem Adam, Ismail Aliyu, Hadiza Muhammad

12/11/2023

Here is Mutunci Clothing any stitches pasted is from here May Allah Almighty bless our Hustle AMIN 🙏

12/11/2023

Mutunci Clothing 👑

26/10/2023

Follow the Mutunci Fashion Design. channel on WhatsApp:

whatsapp.com

06/09/2023

Mahajjatan shekarar 2024 za su biya Naira Miliyan hudu da rabi.

Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bukaci hukumomin jin dadin alhazai na jihohi, da su karbi Naira miliyan hudu da rabi 4.5 a matsayin kudin aikin Hajji na shekarar 2024.

Hukumar ta ce farashin aikin hajjin shekarar 2023 ta karbi Naira miliyan 2.8, inda a lokacin farashin Dala tana Naira 450.

A yanzu kuma Dala tana kan Naira 750 ko sama da hakan, wanda ya zama dole kudin ya kusan linkawa saboda da Dala suke amfani wurin hada-hadar komi.

Muna Addu'ar Allah ya h**e mana, ya bamu ikon biya.

05/09/2023

Innalillahi wa'innan ilaehirrajiun 😭😭 dalibe Yan asalin karamar hukumar Funtua suna chikin yanayi na tashin hankali na rashin kudin makaranta 😭😭 har sun yanke shawarar fara neman dauki ga jama'a

Wai Ina yan siyasar mune wa inda s**a samu mukaje Muka nema musu alfarma wajan wa innan dalibanne Ina Yan kasuwar mu Ina masu kudin mu ne Funtua Dan Allah ku taimaki wa inan daliban Yan asalin Funtua
To
DALIBAN FUNTUA SUN YANKE SHAWARAR NEMAN AGAJIN JAMA'A

Hon Muhammad D Muntari
Abubakar Mohammad
Hon Abubakar Muhammed
Hon Musa Adamu
Alh aliku babae nak
Malan lawae sani mataxu
Hon Habibu Suleiman
Hajiya Mami Lawal S.A
Alh Rabu'u diss
Alh kamilu Mai fulawa
Alh Babangida Abubakar
Alh Somaa Jargaba
Hon Kamal Alti Danmalam
Alh Mubarak Kurashiyu

Amadadin qungiyoyin ɗalibai na Funtua da kewaye, muna amfani da wannan dama domin nema ma dalibai yan asalin garin Funtua, masu matsakaichin qarfi, "TALLAFIN KUDIN REGISTRATION".

Don haka muke Kira ga ma'aikata da ƴan kasuwa, da ƴan siyasa da Malaman Addini da ɗalibai masu hali da a taimaka me ₦100 me ₦500, me ₦1000 abinda yayi sama.

Don Allah ataimaki ɗalibannan ta wannan account:

Account Number: 1223517292
Account Name: Funtua Students Rep Council
Bank Name: Zenith Bank

Kuma In Shaa Allah zamuyi bayanin duk Naira biyar ɗin da ta shigo.

Sannan zamuyi bayanin tare da kawo evidence na yanda aka taimaki ɗaliban

Mungode
Funtua Online TV

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Zaria

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 10:00 - 16:00
Sunday 10:00 - 16:00