Mahmoud basheer adam

Mahmoud basheer adam

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mahmoud basheer adam, College & University, No 497 jushi city zaria, Zaria.

16/05/2025

Wani ɗalibi da ya samu tallafin karatu daga Ministan muhalli ya samu maki mafi yawa a JAMB a Arewacin Najeriya

Wani ɗalibi da ya ci gajiyar shirin tallafin karatu da Ministan Muhalli, Malam Balarabe Abbas Lawal ya ƙaddamar, ya fi kowa samun maki a Jarrabawar UTME ta bana a Arewacin Najeriya, inda ya samu maki 345.

Jaridar Punch ta rawaito cewa ɗalibin, mai suna Aminu Ahmad, na ajin ƙarshe a makarantar Al-Hudahuda College da ke Zariya, Jihar Kaduna.

Ahmad ya doke ɗaruruwan ɗalibai daga sassa daban-daban na Arewa don ya zama na farko a wannan jarrabawar JAMB ta bana.

Ahmad ya samu maki kamar haka: Lissafi – 96, Physics – 98, Chemistry – 94, da Turanci – 57.

Aminu na cikin jerin ɗaliban da su ka samu tallafi daga wannan shirin na musamman da Ministan ya ƙirƙira domin tallafa wa ɗalibai marasa galihu a Arewacin Najeriya, da nufin rage gibin da ke tsakanin masu hali da marasa shi a fannin ilimi.

Photos from Africa TV3's post 14/05/2025
13/05/2025

Alhamdulillah an kammala hada memory card 32gb Mai dauke da complete Qur'an Na Alaramma Shu'aibu Da dukkan Karatukan Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Hafizahullah duka acikin memory card daya, Duk Mai buqata zai iya Kira na Kai tsaye ko yayimin magana ta WhatsApp Numbers 👉👇
09067397106
08095222032

ABUBUWAN DA MEMORY YA KUNSA SUNE KAMAR HAKA 👉
🗯️ No. 1️⃣ Tafseerin Al'Qur'ani Mai Girma Tun Daga 2008 Har Zuwa 2024. No. 2️⃣ Tafseer Suratul israa. No. 3️⃣ Laccoci. No. 4️⃣ Muhadarori. No. 5️⃣ Hudubobi. No. 6️⃣ Sunan Nasa'i. No. 7️⃣ Sunan Ibn Majah. No. 8️⃣ Rayuwar Sahabbai. No 9️⃣ Amsoshin Tambayoyinku.
No ℹ️0️⃣ Complete Quran Na Alaramma Shu'aibu. No. 1️⃣1️⃣ 🎬 Videos Clips

📄Memory Card din: 32Gb ne Zaku Iya amfani dashi din a Wurare kamar Haka: 👉📱. Wayan Hannu 💻. Computer 📻. Radio 📺. Plasma TV 🚘. Mota

✍️ Abu Ammar

13/05/2025

MASHA ALLAH

13/05/2025

Uba sani ya manta Allah yake bada mulki ba Dan Adam ba duk abinda tunubu yakeso shima yanaso koda kuwa karya ne ko zai cutar da mutane

Ba a taba yin shugaban Najeriya da ya saka kudin bunkasa harkar noma kamar Shugaba Tinubu ba in ji gwamnan Kaduna Uba Sani.

Gwamnan na Kaduna ya ce raba tallafin taki da kudaden bunkasa noman ga jihohi ba tare da la‘akari da siyasa ba da Tinubu ya yi, na cikin dalilansa na fadin wannan magana.

Kun fara ganin tasirin bunkasa noma na gwamnatin Tinubu?

13/05/2025

MASU KARE KARYA DOMIN CIGABAN KANSU

Matakan da Shugaba Tinubu ke dauka sun taimaka wajen rage talauci a Arewacin Nijeriya – Gwamna Uba Sani

Karin bayani: https://is.gd/7FdE3t

13/05/2025

Good things

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


No 497 Jushi City Zaria
Zaria
07038067255