Tameem Science Academy, Zaria

Tameem Science Academy,  Zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tameem Science Academy, Zaria, School, Zaria.

11/07/2023
11/07/2023
Kamar yadda muka dafa cewa zamu kawo maku bayanan abubuwan da yafaru a wajen taro har kashi uku. To wannan shine kaahi n...
11/07/2023

Kamar yadda muka dafa cewa zamu kawo maku bayanan abubuwan da yafaru a wajen taro har kashi uku. To wannan shine kaahi na karke. Allah ya kara daukaka wannan makaranta.

11/07/2023

Wadannan sune karo na biyu na videos din daluban wannan makarata.

11/07/2023

Kwamitin wannan makarata tana ma iyayen yara da manyan baki, masoya fatan alkhairi dafatan kowa ya koma gidan sa lafiya.
Bayan haka muna masu farin cikin sanardaku cewa a wannan page da accaunt namu mai albarka zamu kawo maku kadan daga cikin abubuwan da aka gudanar a wajen bikin yayen dalubai tare da kaddamar da sashi na karamin secondry.
Amma a wannan gaba zamu fara kawo maku wasu videos na daluban wannan makaranta wanda sukayi debate a wajen taron. Na biyu shima haka. Karo na uku kuma, shine photos na daluban wannan makaranta tare da na manyan bakimmu. Mun gode da fatan alkhairin da kuke mana.

Those are the remaining pictures of students who completed nursary and primary school. And as the committee of the Tamee...
08/07/2023

Those are the remaining pictures of students who completed nursary and primary school. And as the committee of the Tameem Science Academy, Zaria has confirmed the tomorrow 09 /July / 2023 they will lunch there junior secondry semester. May Allah grant you ability to attend, ameen.
Announcement from the commitee of this school. For contact us though the following numbers.
08133199972
07067535295
07082700228

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Kwamitin wannan makaranta na TAMEEM SCIENCE ACADEMY dake anguwan kogoro,  kofan gayan Zaria...
04/07/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Kwamitin wannan makaranta na TAMEEM SCIENCE ACADEMY dake anguwan kogoro, kofan gayan Zaria city.
Suna farin cikin gaiyatan al'umma baki daya. Na taya daluban wannan makaranta na sashin Nursary, Primary da kuma shin masu karatun haddan Al- Qur'anil kareem. Tare da kaddamar da sashi na karami secondry( Junior secondry section).
Wannan taro ya kasance shine taro na farko a tarihin kafuwan wannan makaranta. Kada kubari abaku labari, Sai kunzo. Domin masu karin magana suna cewa gani ya kora ji.
Taron zai gudana kamar haka:
Date: Lahadi 9th July, 2023.
Time: 10 : 00 na safe.
Venue: Anguwan kogoro, sabon kofan gayan, Zaria city.
Domin tuntuba a kira wadannan numbers kamar haka;
08133199972
07067535295
07082700228

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tameem Science Academy, Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category