03/05/2026
Congratulations Comrade Umar Sulaiman (Doko) on your emergence as Zonal Coordinator of NANS Northwest Zone A.
Your victory reflects the trust and confidence students have in your leadership capacity, courage, and commitment to service. I am confident your tenure will bring stronger representation, unity, and progress to the zone.
Wishing you wisdom, strength, and success in this new responsibility.
Congratulations once again. The struggle continues!
Yours in struggle,
Rt. Comr. Ibrahim Badamasi
National Secretary General, ZASA
23/06/2025
ZARIA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS ASSOCIATION MARATHON: A CELEBRATION OF UNITY AND FITNESS
The Zaria Local Government Students Association recently will be hosted its annual *Marathon Competition*, bringing together students from various institutions in a vibrant display of sportsmanship, unity, and endurance.
The event, which will take place on 26th June 2025, it will start in the evening by 2pm at zazzau emire's Palace with enthusiastic participants gathering at the starting point full of energy and determination. Students dressed in their athletic gear and proudly represent their schools and communities
The marathon serves as more than just a sporting activity—its an opportunity to promote physical fitness, mental health, and social bonding among students. It also helps to raise awareness about the importance of youth engagement in positive activities that foster discipline and teamwork.
23/05/2025
YABA KYAUTA TUKUICI
Munsani babu wata kalmar dazamu iya amfani da ita domin godewa mai girma kakakin majalisar tarayyar Nigeria wato Rt. Hon. Abbas Tajudeen (IyanZazzau) saboda namijin ƙoƙarin dayike na haɓɓaka harkar ilimi a Zaria dakuma tallafi dayike baiwa yan Secondary school (WAEC/NECO/JAMB) dakuma scholarship na wanda suke Institutions, a matsayin kungiyar ɗalibai ta zaria wato ZASA, yasa muga dacewar yin wani ƙwarya ƙwaryan taro domin nuna jin dadimmu ga speaker dangane da ƙoƙari dayike wajan ganin ya haskaka birnin ɗalibai haka ne yasa muka shirya wani program na marathon da sunan megirma speaker.
Wani ɗan ƙaramin wasan gudu ne da zaai wanda ze ɗauki hankali sannan kuma ya bayarda fa'ida domin yaba kyauta shine tukuici.
A ranar da zaai wannan gasan tsere, zamu kasance tare da jami'ai kamansu KADVS, police, Hisba, man o war dss domin bada kariya dakuma tabbatar da nasarar wannan gudu.
Sannan a ɓangare guda zamu kasance tare da motoci dan waɗanda zasu gaji tare da glucose da soran ababen dazasu sanya participant suyi wannan gasan tsere Lafiya insha Allah.
Hakan na ɗaya daga cikin activity na ZASA wajan ganin ta tabbatar da walwala dakuma jin daɗi na ɗaliban Zaria.
10/05/2025
Alhamdulillah 🤲
A ranar Lahadi 16/02/2025 ƙungiyar ɗalibai ta ZASA ta gabatarda final round na inter schools competition wanda ya gudana a Federal University of Education Zaria.
Bayan shafe mako biyu ana gabatarda gasar a makarantar Zaria Institute of Information and Education Technology (ZIIT).
Makarantu 12 (ɗalibai 24) daga
Government schools, sekuma Extra mural lesson 7 (ɗalibai 14) ne s**a kasance acikin competition ɗin.
A inda kungiyar ɗalibai ta ZASA tayima waɗannan ɗalibai alƙawarin SSCE guda 6 tare da JAMB a cikin duk waɗanda s**ai nasara dakuma la'akari da waɗanda s**a zo na baya.
A ranar Lahadi na 16 ga wata ne aka samu ɗalibai guda shida
Waɗanda s**ai nasara, a matakin gasar (Quiz) daga Makarantu waɗanda s**a haɗada:
|...GSS KOFAR KUYANBANA
1.(Sa'adatu Bashir)
2.(Mustapha Shuaibu)
||...GSS ZARIA
1.(Muhammad Bilal Maude)
2.(Abdulrahman Abubakar)
|||...AL-HUDA HUDA COLLEGE
1.(Aminu Auwal Ahmad)
2.(Ibrahim Salmanu)
Sekuma makarantu das**ayi gasar a matakin muhawara( Debate) s**ai nasara wanda s**a haɗa da:
1... ELSA
2...ZERA
3...KEPROF
A wannan rana aka miƙama waɗannan ɗalibai Form ɗinsu na SSCE wanda kungiyar ɗalibai ta zaria (ZASA) tayi alƙawari
tare da soran kyaututtuka ga soran ɗalibai wanda s**ai gasar a mataki na debate.
Ɗaya ɗaga cikin mahalarta taron sun haɗada megirma Chairman na Zaria Engr. Jamil Ahmad Muhammad a inda yayi alƙawarin JAMB guda 50 ga waɗanda s**ai participating na wannan competition tare da la'akari da soran ɗalibai waɗanda s**azo na daga baya domin SSCE nasu.
Bayan kammala jarabawar JAMB result ya fara fitowa a inda suke ta turo da kyawawan sakamakon su tare da jaddada godiyansu ga ƙungiyar ɗalibai wato ZASA na ƙoƙarin datayi na shirya wannan competition.
Cikin waɗanda sakamakon su ya fara fitowa akwai Aminu Auwal Ahmad ɗalibai daga Al-huda huda College a inda yasama 345 JAMB score kuma yakasance ɗaya daga cikin participant wanda kungiyar ɗalibai ta zaria tabiyama SSCE Sannan kuma ɗaya daga cikin waɗanda s**ai nasara a gasar da aka shirya.
Bayan cika alkawari wanda megirma Chairman na Zaria yayi, kungiyar ɗalibai ta ZASA tabibiyi waɗannan ɗalibai (wanda s**azo na baya) domin basu takardan SSCE Form nasu domin cika alkawari data ɗauka tun afari.
Shirya gasar Quiz dakuma Debate yakasance abu mai matukar muhimmanci wannan ne yasa kungiyar ta yanke shawarar gabatarda wannan gasar domin abaiwa ɗalibai dama domin subayyana baiwar da Allah yayi musu, kuma kungiyar zata cigabada iya ƙoƙarinta domin ganin ta taimaki ɗalibai dakuma harkar ilimi a faɗin tarayyar Zaria dakuma makobanta insha Allah.
Buhari M Lawal
President ZASA