Sadatu Rimi University of Education 2023 Graduates for all Departments.

Sadatu Rimi University of Education 2023 Graduates for all Departments.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sadatu Rimi University of Education 2023 Graduates for all Departments., College & University, .

24/04/2026

Memories of 2023 graduates

14/04/2026
14/04/2026
17/03/2026

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Kotun Ƙoli ta Ƙasar Saudiyya ta buƙaci al'ummar Musulmi a duk faɗin ƙasar su duba jinjirin watan Shawwal a ranar Laraba, 18 ga Maris, 2026.

Sanarwar ta ce Ganin jinjirin watan ne zai tabbatar da ranar Eid al-Fitr. Idan aka ga jinjirin watan a wannan yamma, za a yi Sallar Idi a ranar 19 ga Maris. Amma idan ba a gan shi ba, za a cika kwanaki 30 na watan Ramadan, sannan a yi Idi a ranar 20 ga Maris.

17/03/2026

15/03/2026

Daga cikin jiragen yakin Amurka da Isra'ila da sojojin Iran s**a yi ikirarin kakkabowa har da wani jirgi da darajarsa ta kai kimanin N42bn - Duba a sashen sharhi.

15/03/2026
Want your school to be the top-listed School/college?

Website

Address

Kaduna