15/12/2023
Assalamu'alaikum.
Please accept this as a formal invitation to my brother's wedding. If your schedule does not permit you to attend, I kindly request that you keep us in your thoughts and prayers as we embark on this new journey of marriage. May our union be filled with love, peace and happiness.
Thank you for considering my invitation.
07/08/2023
Idan kaji wani yana zaginka, kada ka damu, domin wani na can yana yabon ka, haka duniya take.👌
31/08/2021
Yau rana ta shida(Day 6),kuma dalibai nafar da madara satul Daaru Arqam Bin Arqam, da ke Hayin Dogo Samaru Zaria,Da malam AJ yake jagoranta,suna koyan sana'ar dinki(tailoring),a makarantar.Ayaune dalibai suke koyan yanka kuma shine babban abun yakamata sukoya....
18/06/2020
Teaching and other activities
08/04/2020
Yau kwana 13 bani gida. Naje China, daga china sai na bi ta Spain, na zagaya ma koma America, na bi ta France , na zagayo ta England, na wuce ta Iran , na bi ta Italy na je wurin abokina a Ghana, na shigo ta Lagos na sauka Abuja . Yanzu ina kan hanyar zuwa gida Amma Kuma gashi dare yayi🙆🏻♂️🙆🏻♂️
Shine nake tambaya Cikin gidan nan wane ne zai taimaka ya sauke ni a gidan shi idan gari ya waye sai nakarasa gida ????🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
06/03/2020
SEDA community ACADEMY UNDP SAMARU zaria
23/02/2020
Muhammad Abdulaziz by name, I was borned and raised At U/gari Gamzago kafur L. G. A, I attended L. E. A gamzago primary school, then I proceed to samaru zaria, were i attended Bomo secondary school from jss 1-3,then I proceed to knowledge is power secondary school were I did sss1-3.Then I proceed to FCE zaria were I obtained my PNCE, NCE certificate in mathematics /Computer, then I proceed to ABU ZARIA were i obtained my degree in Mathematics Education..... Double thanks to this