Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jalaluddeen Khaleepher, Saliha Aliyu Dembo, Mâĥmùð Ibraheem, Ennoceent Smært Khaveer, Abdulhalim Ibrahim Sambo
Madrasatu Minhajjul Islam, Dan dada Kwarbai Zaria City.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrasatu Minhajjul Islam, Dan dada Kwarbai Zaria City., College & University, Zaria.
Makarantar Minhajjul Islam Ɗan dada makaranta ce wacce aka buɗeta tsawon lokaci, domin ilmantar da al'ummar musulmi addinin su domin mu tsira ranar da wani ba ya anfanar wani, sai dai tsoron Allah.
Big shout out to my newest top fans! Abdurrahman Nuhu Jamo
Big shout out to my newest top fans! A.N. Jamoh
06/03/2025
Mu na miƙa ta'aziyyarmu ga ƴan uwa musulmai, iyalai da ƴan uwan babban malaminmu Sheikh Sa'idu Hassan Jinkir bisa rasuwanshi, Mu na roƙon Allah ya gafarta mai yasa ya huta ya sa aljanna makomarshi.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kabir Muhammad Bnali, Raliya Yusuf
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Amina Ibrahim Khalil, Babangida Maga, Sani Musa
إنا لله وإنا إليه راجعون.
Hukumar Wannan makaranta mai albarka na miƙa ta'aziyyanta ga al'ummar garin Zaria musamman Iyalai da Daliban wannan makaranta bisa rasuwan ɗaya daga cikin malaman wannan makaranta Malam Umar Buhari.
Muna fata Allah ya gafarta mai yasa ya huta ya sa aljanna makomarshi, lokacinshi da ya sadaukar domin ilmantar da al'ummar Allah ya yi mai sakayya da Aljannah Firdausi. Amin
Assalamu Alaikum
Bisa ga dalilin dage zabe da akayi na gwamnoni da yan majalisu zamu yi karatu tun daga Asabar dinmu kamar yanda aka saba sai Asabar ta sama ta zamo hutun, wannan sanarwa ce ga dukkan bangarorin makarantan Dan dada Mungde📣📣📣
Sakamakon musabaƙa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Zaria
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 06:00 |
| Tuesday | 08:00 - 06:00 |
| Wednesday | 08:00 - 06:00 |
| Thursday | 08:00 - 03:00 |
| Friday | 08:00 - 11:30 |
| Saturday | 08:00 - 06:00 |
| Sunday | 08:00 - 06:00 |