05/03/2024
Decentralization is a removal of central authority, middle men or mediators.
~ Binance zata cire Naira on 7 March, we are moving forward...❤️... Alhamdulillah....
Bull run na zuwa, ana 'kara samun freedom, Nigeria ce kasa ta biyu a duniya wajen Crypto, a yanzu haka Bitcoin ya haura daga dubu 65,000 rabon sa da wannan wajen yau shekaru 3.
Kokarin cire Naira da ake tayi fa nasara ce ga Crypto gaba daya, civilians ne suke ganin kamar cire Naira zai dakatar da crypto 🤣..
Ba crypto bane yake kokarin cire Naira daga cikin sabgar sa, ita Nairan ce take kokarin fita daga sabgar, Wanda haka dama muke so, decentralization is a removal of central player is a game....
A cire mana gayyar shara mu cigaba da samun damarmaki....
✍️ Abdul-Hadee Isah Ibraheem
17/02/2024
Join BTC CandyBomb Carnival to share 2 BTC!🍬💰
✨Trade, net deposit, and invite friends in CandyBomb to share 2 BTC🔥
👉To participate:
1️⃣Click on register, do any task and get at least 1 ticket. Then, submit a valid screenshot of participation in the form below.
2️⃣Must be a member of Bitget Africa group: https://t.me/BitgetAfricaOfficial
⏰Event Duration: February 1-20, 11:00 (UTC)
🎁Rewards: 10 lucky users will win 5 $BGB bonus each
👉Join BTC Candybomb Now: https://www.bitget.com/events/candy-bomb/detail/7938
👉Fill out the form: https://forms.gle/Er4TPmoGKP1jD9TK6
💎New to Bitget? Register now: https://partner.bitget.com/bg/9GD0G2
06/02/2024
Me kuka sani game da HANA NETWORK?
Hana network, shine fasaha na farko da yazo da tsarin Gateway akan Bitcoin da etherum, ma'ana Layer1 Blockchain.
Hana network, sun zo da sabuwar fasaha wacce zamu iya cewa ba a bukatar CEX nan gaba, In zaka saka kuɗi a Crypto ko zaka cire, ba ka bukatar yin P2P.
Hana network a yanzu haka suna kan yin Testnet, Sannan kuma sun sama goyan bayan Binance Lab, Wise dama wasun su, sannan sunyi raising sama da Dollar miliyan $9.
Zan kawo muku yanda zakuyi participating a Airdrop na su, sannan free ne ba referral a cikin sa.😁😁😁
30/01/2024
🍭Altlayer ($ALT) Listed on CandyBomb🍬💰
Complete $ALT spot trading, $ALT net deposit and referral missions to get tickets and Grab a share of 31,976 $ALT! Up to 1,920 $ALT per user!💰
⏰Promotion period: 11:00, 26th Jan – 11:00, 2nd Feb (UTC)
To participate:
🔸Register account on Bitget:
https://partner.bitget.com/bg/9GD0G2
🔸Register for candyBomb: https://www.bitget.com/candy-bomb
🔸Full announcement details: https://www.bitget.com/support/articles/12560603804508
24/01/2024
Bonus daga Bitget Exchanger🥳
Kuyi deposit ta p2p a Bitget ku samu kyautar BGB (200,000 BGB)
Wannan damace ga duk masu yin P2P
⏰: Janairu 23, 2024, 6:00 AM - Janairu 28, 2024, 14:00 PM (UTC)
Ku yi amfani da wannan link kuyi register domin samun wannan kyautar.
👇👇👇
https://partner.bitget.com/bg/9GD0G2
18/01/2024
Attention! Crypto Enthusiasts
Join us for an Ask Me Anything (AMA) session with Bitget Exchange on Wednesday, January 18th at 8:30pm in the Abulailahcryptoacademy!
Dive deep into the world of crypto with experts from Bitget:
Discover: Bitget's innovative features and trading options.
Get answers: To your burning questions about crypto investing and trading.
Win Prizes: Participate in exclusive giveaways and quizzes.
Learn: From industry professionals and gain valuable knowledge.
Don't miss out on this exciting opportunity!
Here's how to join:
Telegram: https://t.me/abulailahcryptoacademy
See you there!
Zaria Blockchain Community
Abulailah Crypto Academy
P.S. Feel free to share your questions for the AMA in advance!
25/12/2023
Daga shafin Oga Sunusi Danjuma Ali
Health
NURIKA Move-To-Earn ne, ma'ana kana tafiya ana baka kyautar points dinsu, wannan points din shine zasu juyashi (converting) zuwa coin dinsu idan sunyi launching, kuma sun tabbatar da cewa zasuyi launching din token dinsu a sabuwar shekara ta 2024.
Yanda tsarin Nurika yake shine
📌 Zakuyi rijista dasu. Zan saka link a comment.
📌 Bayan kunyi rijista, saiku dauko application dinsu a playstore (android) ko appstore (iOS), kuyi login.
📌 Ku tabbatar kunyi permitting dukkan access idan ya nuna muku.
📌 Shikenan zasuna baku points aduk lokachin da kuke tafiya.
📌 Nurika ba mining bane. Ma'ana ba mining ake ba duk 24hrs. Idan har ka saitashi shikenan. Kamar dai yanda mukayi sweat last year.
Zan saka link dinsa a comment section.
24/11/2023
Ɗan Baiwa Baka da jarin yin trading a Crypto koh investing?
Ga wata babbar dama ta samu wanda zaka samu jari in sha Allah, domin samun cikakken bayani yi min magana ta WhatsApp
Share on WhatsApp
WhatsApp Messenger: More than 2 billion people in over 180 countries use WhatsApp to stay in touch with friends and family, anytime and anywhere. WhatsApp is free and offers simple, secure, reliable messaging and calling, available on phones all over the world.
13/08/2023
A duk lokacin da kasa wani al'amari a gaban ka indai lokacin da ka fara shi kayi bincike a kan halaccin sa sannan kana da tabbas zai taimaki rayuwar ka, toh fah kada kajuya baya kada ka saurari surutun me surutu har sai ka cinma na'sara ma'ana lokacin da zai zo yana tayaka murna.
Allah maɗaukakin sarki ya sa mu dace.🤲🤲🤲
18/07/2023
Alhamdulilah nima jiya nayi claiming success.
18/07/2023
Zamuyi lecture akan airdrop zamuyi bayani akan duk wani abu da ya kamata ka sani akan shi.
Karku bari ayi babu ku, kuyi join kuyi sharing domin ƴan uwa su amfana.
Ga link nan a comment section.