Abdullahi Sanusi Memorial Nursery And Primary School.

Abdullahi Sanusi Memorial Nursery And Primary School. Primary School Education

ALLAHU AKBAR Wannan shi ne marigayi Engineer Abdullahi Sanusi Zaria.Yana daya daga cikin 'ya'yan marigayi wazirin zazzau...
22/11/2024

ALLAHU AKBAR

Wannan shi ne marigayi Engineer Abdullahi Sanusi Zaria.
Yana daya daga cikin 'ya'yan marigayi wazirin zazzau Malam Muhammadu Sanusi.

Malam Abdullahi kani ne ga mahaifiya marigayiya, Hajiya Fatima Wazirin zazzau Muhammad sanusi.
Eng Abdullahi Sanusi ya kasance daya daga cikin kwararrun injiniyoyi a yanki arewacin kasar nan; sannan kuma ya samu horo na musamman daga injiniyoyi Fararen fata.

Ya yi tafiye-tafiye daban-daban domin kwasa-kwasai, wadanda s**a hada da cikin gida da kuma kasashen waje.
Allah ya dauki rayuwarsa a shekarar 1983/1984.
Allah ya sa yana kyakkyawar matsayi.

***************INVITATION*************       The Abdullahi Sanusi Memorial Old Student Association (ASMOSA),  wishes to ...
21/12/2021

***************INVITATION*************
The Abdullahi Sanusi Memorial Old Student Association (ASMOSA), wishes to invite all it's members to the Annual General Meeting (reunion) which will insha'Allah takes place as follows:
Date: 2nd. Jan. 2022
Time: 08:30 am
Vanue: The School, Masjid Aliyyu Bn Abi-dalib mosque, B/Dodo.

THE PRO.

Address

Zaria City, Kaduna
Zaria

Telephone

+2348142915298

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Sanusi Memorial Nursery And Primary School. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abdullahi Sanusi Memorial Nursery And Primary School.:

Shortcuts

Share