09/11/2022
KAKASANCE NA KWARAE SAE MUTANE SU BIYOKA HAR INDA KAKEβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈ
ππΎπππ» ππββπβπΎπ
π₯π π¬ πππ ππ₯πππ‘ππ₯
09/11/2022
KAKASANCE NA KWARAE SAE MUTANE SU BIYOKA HAR INDA KAKEβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈβ»οΈ
25/10/2022
GODIYA GA AREWA24 DA AREWA VIP FOUNDATION
Alhamdulillah cikin girmamawa da kuma mutuntawa nake Ζara miΖa saΖon godiya ta musamman daga tashar AREWA24 da kuma Arewa VIP Foundation bisa karramani da sukayi wajen bani award.
HaΖiΖa Ina alfahari daku ina godiya da kulawarku a gareni Allah yabar zumunchi.
SaΖon godiya da ban gajiya ga magoya bayana waΖ΄anda sukayi tattaki wajen rakani gurin karΙo wannan award Ιin ina godiya da ban gajiya a gareku.
Naku
Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
Shugaban Ζungiyar Makomar Matasa Foundation
25/10/2022.
24/10/2022
GOBE TA ALLAH CE πππππππ
24/10/2022
WELCOME TOH KANO JAGABA
19/10/2022
MATASANMU MUJIRA LOKACI KAWAE
16/10/2022
GOBE TA ALLAH CE
Fatan Nasara A gareku matasan Nigeria π³π¬ masu Albarka
King Indara
ππΎπππ» ππββπβπΎπ
π₯π π¬ πππ ππ₯πππ‘ππ₯
03/10/2022
Good night β€οΈπΉ
02/10/2022
HAPPY INDEPENDENCE DAY!!!
Alhamdulillah amadadin ni kaina da magoya bayana da yan uwa da abokan arzuki
Muna taya uwarmu Najeriya murnar cikar ta shekara 62 da samuwar yancin kai tare da fatan
Allah ubangiji ya yasa ayi campaign cikin kwanciyar hankali da salama Allah ya bata shuwagabanni nagari a zabe Mai zuwa na 2023
Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
As PDP Youth Leader Kano State
01-10-2022.
25/09/2022
Assalamu alaikum inayiwa al'umma barka da wannan rana da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ina mai sanar da dukkan al'ummar daukacin wannan kafa ta social media da ma wayanda ba yan social media ba, cewa na bude shago mai suna (MARUMA COLLECTION) ina siyasar da takalma, jakankuna, abaya da sauransu.
Duk mai bukata zai iya samun shagon kai tsaye a MARIYA PLAZA dake Zooroad wajen Shoprite ko kuma neman karin bayani a tuntubeni ta wannan number
08088989254,
08033208088
Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
As PDP Youth Leader Kano State
24-09-2022.