26/11/2025
JOB ALERT
FundQuest is now accepting applications for the 2026 Finance Graduate Trainee Programme.
Requirements:
-Second Class Lower (2:2)
-NYSC Discharge Letter
-Not more than 28 years of age
Apply via: bit.ly/fqgt2026
Deadline: 14th December 2025
14/09/2025
*ZUHRA EDUCATIONAL FOUNDATION*
ZEF SERIES โ FREE
๐ข Mauduโi:
*Ilimin Kudi: Dubarun Kasuwanci da Fahimtar Hanyoyin Samun Kudi*
๐ฃ๏ธ Mai Gabatarwa:
*Engr. Nurudeen Mohammed*
Founder: Bingel Inna Ventures
ED, Sparkle Clean (Business Development and Marketing)
๐ค Mai Tsara Taro:
Muhammad Salis Yakub
GMNSE, GNIEEE, MIAEEEE, F-SSCP
๐
Rana: *Lahadi, 21 ga Satumba, 2025*
๐ Lokaci: *9:00 na dare*
๐ Wuri: Google Meets: https://meet.google.com/bxu-oemx-vsz
๐ Ziyarci Shafinmu:
www.zefoundation.com.ng
โ๏ธ Bayani: Wannan taro zai tattauna kan muhimman dabaru da fahimtar yadda ake gudanar da kasuwanci da kuma hanyoyin samun kudi ta hanya mai tsafta da inganci. An gayyaci dukkan matasa da masu shaโawar kasuwanci da cigaban tattalin arziki domin samun ilimi da kwarewa kai tsaye daga masana.
31/05/2025
Big shout out to my newest top fans! Abdulganiyu Abdulkadir
29/03/2025
Questions and Answers on Ramadan