Irshadil Islamiyyah Samaru

Irshadil Islamiyyah Samaru

Share

Community Islamic School at Samaru, Zaria

24/07/2026

Karatu daga bakin amarya

24/07/2026

Daga gurin walimar auren daliba( Khadija Adam) Wanda za a daura idan Allah yakaimu gobe

09/07/2026

Allah ubangiji yasakama Malam da alkhairi Allah yabiya da gidan aljannah

08/07/2026

Barka da wannan lokaci malamiminmu fatan Allah yasa a wuni lfy

12/06/2026

Walimar auren alm Ismail Shu aibu daga garin falladan

12/06/2026

Dr Aminu Abdullah fatan mlm yakoma gida lfy

Photos from Irshadil Islamiyyah Samaru's post 12/06/2026

Labari daga wurin gabatarda walimar auren alm Ismail Shu aibu a garin falladan

15/05/2026

Barka da safiyan juma a malamiminmu fatan Allah yayima rayuwar albarka
Dr Aminu Muhammad gwarzo

Photos from Irshadil Islamiyyah Samaru's post 17/04/2026

Malaman mu masu albarka barka da sfy juma a fatan Allah yayima rayuwar ku albarka damu baki daya fatan Allah ya bamu wuni lfy

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Titin Maƙabarta (Sabuwa) Hayin Dogo
Zaria