26/06/2026
AN KAMMALA MUZAHARAR ASHURA LAFIYA A NIJERIYA
Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
A yau Juma'a 11 ga Almuharram 1448 (26/6/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka s**a gudanar da Muzaharorin Ashura a garuruwa fiye da 60.
A dukkan garuruwan da aka gudanar, an samu fitowan al'ummar Musulmi masu yawa, fiye da shekarun da s**a gabata. Kuma an kammala lafiya.
Ga wasu daga hotunan Muzaharorin.
11/Muharram/1448
26/06/2026