Kargi ward,kubau local government kaduna state.

Kargi ward,kubau local government kaduna state. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kargi ward,kubau local government kaduna state., Campus Building, Kargi, Zaria.

05/08/2022
03/08/2022

challenge
Ni
Rayyanu Bin Ibrahim Narantse Duk Duniya Babu Shugaba kamar Annabi Muhammad (S a w) Akwai Wata Addu'a Da Manzon Allah Yayi Mai Zafi Game Da Shugabanni, Inji Marigayi Sheikh Ja'afar

Ya ɗaga hannu a ɗakin Mumina A'isha Ya ce;

"Ya Ubangiji duk wanda ya jiɓinci lamarin al'ummata, ya shugabance su, yayi musu sauƙin rayuwa sukaji daɗin gudanar da mulkinsa bai zaluncesu ba, ya Ubangiji ka sauƙaƙa masa! Ka sauƙaƙa masa!! Ka sauƙaƙa masa!!!"

Sannan kuma ya ce;

"Ya Ubangiji duk wanda ya shugabanci al'ummata, kuma ya jefa su cikin ƙunci, cikin halin ƙaƙa-nikayi, ya Ubangiji ka ƙuntata masa! Ka ƙuntata masa!! Ka ƙuntata masa!!!"

Duk mai ƙaunar Annabi (S a w) ya amsa da amin

30/06/2022

Mahajjata Daga Kasar Niger Kenan Suke Sujjadar Godiya Ga Allah Jim Kadan Bayan Sun Sauka Birnin Manzon Allah S.A.W Madinatul Munawwara

Wannan Ne Dai Karon Farko Da Za Ayi Aikin Hajji Bayan Tsawon Shekaru

Katura Zuwa Group 3 Kachal ❤️

19/06/2022

Address

Kargi
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kargi ward,kubau local government kaduna state. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Kargi ward,kubau local government kaduna state.:

Shortcuts

Share