Imam Muhammad M. Alustazi

Imam Muhammad M. Alustazi Islamic center

Duk Wanda Yaji Zuciyarsa Tanamashi Zafi Yana Bakin Ciki, Saboda Haihuwar Manzon Allah (S. A. W). Toh Yayi Tattalin Haduw...
03/09/2025

Duk Wanda Yaji Zuciyarsa Tanamashi Zafi Yana Bakin Ciki, Saboda Haihuwar Manzon Allah (S. A. W).
Toh Yayi Tattalin Haduwa Da Munafukai Acikin Karkashin Jahannama, Matukar Baitubaba.

Eid Mubarak ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ•Œุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุง ูˆู…ู†ูƒู…
31/03/2025

Eid Mubarak ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ•Œ
ุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุง ูˆู…ู†ูƒู…

Alhamdulillah Ramadan Tafsir Allah shi'amshi Ibadunmu Acikin Wannan Watan Mai Albarka...
13/03/2025

Alhamdulillah
Ramadan Tafsir
Allah shi'amshi Ibadunmu Acikin Wannan Watan Mai Albarka...

Wajibin Musulmine Kamewa Daga Aibata Mutane Da Zaginsu, Musamman A Wannan Watan.Amma Wanda Yakai Muqamin Al-ihsan, Wajib...
11/03/2025

Wajibin Musulmine Kamewa Daga Aibata Mutane Da Zaginsu, Musamman A Wannan Watan.
Amma Wanda Yakai Muqamin Al-ihsan, Wajibin Sane Yakame Zuciyarsa Daga Kwadayi Acikin Wani Abuba Allah ba...

Ubangiji Allah Madaukakin Sarki Yanฤnan Yanda Kake Zatonsa.Kayiwa Allah Kyฤwon Zato Da Bayinsa, Su Mutanen Kirki Gani Su...
28/11/2024

Ubangiji Allah Madaukakin Sarki Yanฤnan Yanda Kake Zatonsa.

Kayiwa Allah Kyฤwon Zato Da Bayinsa, Su Mutanen Kirki Gani Suke Kowa Nakirkine, Haka Mutanen Banza Gani Suke Kawar Kowa Mutumin Banzane.

Allah Yishiryar Damu Baki Daya...

Mafi Girman Qarya, shine Mutum Yace Iyayen Annabi (S. A. W) Nawani Wuri Ba Aljannaba.Kuma Ya Ginginawa Allah Ubanjigi Za...
03/05/2024

Mafi Girman Qarya, shine Mutum Yace Iyayen Annabi (S. A. W) Nawani Wuri Ba Aljannaba.

Kuma Ya Ginginawa Allah Ubanjigi Zalumci, Domin Yace: Bamu Kasance Musuyin Azababa Har Sai Mun Aika Da Manzo.

Kuma Ya Cutar Da Manzon Allah (S. A. W), Ubangiji Yana Fushi Dashi Matuqar Bai Tubaba...

Eid Mubarak๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’žุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุง ูˆู…ู†ูƒู… ุตุงู„ุญ ุงู„ุฃุนู…ุงู„ ูˆูƒู„ ุนุงู… ูˆุงู†ุชู… ุจุฎูŠุฑ
10/04/2024

Eid Mubarak๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
ุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุง ูˆู…ู†ูƒู… ุตุงู„ุญ ุงู„ุฃุนู…ุงู„ ูˆูƒู„ ุนุงู… ูˆุงู†ุชู… ุจุฎูŠุฑ

Katabbata Kayi Dukkan Qoqarinka A Goman Qarkennan kaaikata Abinda Allah Zai Gafartamaka, Koka Kubuta Cikin Adduar Da Ann...
01/04/2024

Katabbata Kayi Dukkan Qoqarinka A Goman Qarkennan kaaikata Abinda Allah Zai Gafartamaka, Koka Kubuta Cikin Adduar Da Annabi (S. A. W) Yace Ameen.
Ansamo Daga Nana Aisha Allah Shi Yarda Da Ita, Tace Manzon Allah (S. A. W) Ya Kasance, Idan Goman (Qarke Na Ramadan) Ya Shiga, Yana Qara Qoqari Acinkin Ibada, Yaraya Darensa, Yakuma Tashi Ahlinsa (Suqara Qoqari cikin Ibada)...

Da Yanda Ake Posting Qur'ani Da Sunna (Quote) Haka Ake Aiki Dasu, To Da Wallahi Da Anzama Manyan Bayin Allah Salihai.Hik...
11/03/2024

Da Yanda Ake Posting Qur'ani Da Sunna (Quote) Haka Ake Aiki Dasu, To Da Wallahi Da Anzama Manyan Bayin Allah Salihai.

Hikaya Hasanul Basri Aiki Yake Farawa Dashi Kafin Wa'azi.

Muyi Qoqari Mu'aikata Duk Abinda Mukasani Na Ilimi, Sai Murabauta Dunya Da Lahira...

Imam Muhammad Alustazi yayin taron yayen dalibai Masu Saukan Al-Qur'ani
07/02/2024

Imam Muhammad Alustazi yayin taron yayen dalibai Masu Saukan Al-Qur'ani

Imam Muhammad Alustazi yayin taron dalibai Saukan Al-Qur'ani.Oh Allah blessed them with the light of your Book.
10/01/2024

Imam Muhammad Alustazi yayin taron dalibai Saukan Al-Qur'ani.
Oh Allah blessed them with the light of your Book.

Address

Hunkuyi
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Muhammad M. Alustazi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Imam Muhammad M. Alustazi:

Shortcuts

Share

Category