Zauren Show

Zauren Show Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zauren Show, School, Zabin Zaria.

13/10/2025

Nazarina akan finafinan arewa 24
duk suna jarumansu mata yana karewa ne da ya alawiyya,gimbiya,Aliya,raliya,Mariya,safiya Sai kwana 90 raiyya,sadiya,hajiya,saikuma xabibiyu safiya,shamsiyya , sadiya ,mariya dasauransu kome hakan yake nufi,?

03/02/2019

Free zakzaky

28/07/2017

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!
Ana gayyata duk wani dalibin da ya taka matsayin karamar sakadiri zuwa taron shekara da fosa ta saba shiryawa wadda zai ai kamar haka
Rana:lahadi
Lokaci:8:30na safe
Wuri:fudiyyah sabowa sabon gari

AN GABATAR DA GANGAMIN A SAKI SHEIKH ZAKZAKY (H) A BABBAN MASALLACIN SABON GARIN ZARIYA!Daga Mustapha Muhammad Rajab Tar...
22/01/2016

AN GABATAR DA GANGAMIN A SAKI SHEIKH ZAKZAKY (H) A BABBAN MASALLACIN SABON GARIN ZARIYA
!
Daga Mustapha Muhammad Rajab Tare Da Prof Ibraheem Sa'eed
!
A yau jumma'a 12 ga watan Rabi'us Sani Wanda yayi dai dai da 22 January 2016 yan uwa Almajiran Sayyid Zakzaky (h) S**a Gabatar Da Gangamin A saki sheikh zakzaky (h) Bayan an idar Da Sallar Jumma'a A Babban Masallacin Jumma'a Dake Sabon Gari Zariya, Inda Malam Ishaq Sabon Gari ya gabatar Jawabi
A cikin Jawabinsa yana cewa
An samu Natijoji a cikin wannan waki'a
Daga cikin Natijoji Shugaban Sojoji Yaje ofishin National human right Comission ya kantara karya wai mutane bakwai muka Kashe, Kunga wannan Natijane zaisa Mutane Su Fahimci Wani Abu
!
Sannan Mu Abinda Muke Kira Ga Gwamnati Shine A sako Mana Jagoranmu
!
Free Sheikh Zakzaky
Free Sheikh Zakzaky
Free Sheikh Zakzaky
God Protect Zakzaky

Share it pls...������������

20/01/2016

#

25/11/2015

sanarwa sanarwa sanarwa
kwamitin tarba na tattaki yankin sabon gari suna sanarwa dukkan yan uwa kwonmu da kwarkwatar mu maza da mata da kuma yan makarantun mu cewa akwai gagarumar tarba da aka shiryawa yan uwa na yankin kano wadda zai kasance kamar haka
Rana:Laraba 2/12/2015
Lokaci:3:00pm
wurin haduwa:masallaci chikaji
sanarwa daga kwamitin tarba na tattaki

16/11/2015
16/11/2015

proud to be fudiyya's ........................are you

16/11/2015

our children, our hope

15/10/2015

YA HUSEIN YA HUSEIN YA HUSEIN YA HUSEIN YA HUSEIN YA HUSEIN YA HUSEIYA HUSEIN N

20/08/2015

assalamu alaiku
ya yar uwa yar fudiyyah

Address

Zabin Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Show posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category