Ahlul Faidati Mai Diwani Group Ngurore Karqashin Khalifa Bashir Tarbiya

  • Home
  • Nigeria
  • Yola
  • Ahlul Faidati Mai Diwani Group Ngurore Karqashin Khalifa Bashir Tarbiya

Ahlul Faidati Mai Diwani Group Ngurore Karqashin Khalifa Bashir Tarbiya Education, Entertainment and Good character learning.

Wasu daga chikin hotunanMaulidin Annabi S A WAgarin garkidaZawiyan Sheikh Adamu garkida
25/02/2024

Wasu daga chikin hotunan
Maulidin Annabi S A W
Agarin garkida
Zawiyan Sheikh Adamu garkida

25/02/2024

Maulidin Annabi S A W
Wanda yagudana
Agarin garkida
Zawiyan Sheikh Adamu garkida
Allah yamai maitamana

فيضة ثم فيضة بالتولىIsuwarmu garkidaYau asabar 24/2/2024
24/02/2024

فيضة ثم فيضة بالتولى
Isuwarmu garkida
Yau asabar 24/2/2024

Adamawa to AbujaAllah yakara failahYabada sa a Adawo lafiya
08/02/2024

Adamawa to Abuja
Allah yakara failah
Yabada sa a
Adawo lafiya

Maulidin ngulam numan local government area of adamawa state alhamdulillah Allah yakara failahYakara Nisan kwana Maulana
07/02/2024

Maulidin ngulam numan local government area of adamawa state alhamdulillah Allah yakara failah
Yakara Nisan kwana Maulana

Alhamdulillah Masha AllahAllah yakara failahShehu ya sauka garin lafia L g adamawa state lafiya domin gabatar da maulidi...
04/02/2024

Alhamdulillah Masha Allah
Allah yakara failah
Shehu ya sauka garin lafia L g adamawa state lafiya domin gabatar da maulidi
Allah failah alfarman sahibul faidati

Alhamdulillah Masha AllahJagoranmu sheikh ismail Umar almaddahDa tawagarsa sun sauka garin AbujaDomin gabatar da maulidi...
03/02/2024

Alhamdulillah Masha Allah
Jagoranmu sheikh ismail Umar almaddah
Da tawagarsa sun sauka garin Abuja
Domin gabatar da maulidin sahibul faidati
Allah yasa agama lafiya
Muna tafe inshallah Maulana
Allah yakara failah sannan failah

03/02/2024

Inyass

Zikirin jumma a diga masallacin banenne Ngurore
03/02/2024

Zikirin jumma a diga masallacin banenne Ngurore

Wallahi samun jagora irin Almaddah a yanzu yanada wuya kaduba sayyidi dakansa fa yake Sasuke kayan dafedafe na abinci a ...
01/02/2024

Wallahi samun jagora irin Almaddah a yanzu yanada wuya kaduba sayyidi dakansa fa yake Sasuke kayan dafedafe na abinci a masaukai bakin shehu Ibrahim inyass na maulidin bana
Kai Yan uwa masoya mugodiwa Allah
Allah yakara failah Maulana

Alhamdulillah Masha Allah Allah yakara failah yayin da jagoranmu sheikh ismail Umar almaddah yaji duba masaukai Yan uwa ...
31/01/2024

Alhamdulillah Masha Allah Allah yakara failah yayin da jagoranmu sheikh ismail Umar almaddah yaji duba masaukai Yan uwa masoya masu zuwa maulidin bana a Abuja
Allah yanunamana ranan yakaimu lafiya alfarman sahibul faidati
Alhamdulillah wal abdulillah

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlul Faidati Mai Diwani Group Ngurore Karqashin Khalifa Bashir Tarbiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share