Abdullahi Bala Lau

Abdullahi Bala Lau This is an Official Page of Sheikh Abdullahi Bala Lau (National Chairman Of Jama'atu Izalatil Bidi'a [email protected]

10/07/2026

KAI TSAYE: DAGA SULTAN BELLO KADUNA

Wa'azin WALIMA kenan munasabar auren ษ—an gidan Sheikh Dr. IBRAHIM JALO JALINGO (Shugaban Malamai JIBWIS NIGERIA) da 'yar Sheikh MUHAMMAD YUSUF SAMBO RIGACHUKUN (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS National HQ JOS)

Allah yasa a kammala lafiya ๐Ÿคฒ๐Ÿผ

JIBWIS NIGERIA

08/07/2026

Kira Zuwa ga 'Yan TA'ADDA/BINDIGA Masu Kashe Al'ummah A Ko'ina Suke A Duniya!

Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau
(Shugaban IZALA Ta Najeriya)

๐Ÿ“น JIBWIS NIGERIA

03/07/2026

KAI TSAYE: HUฦŠUBAR SALLAR JUMA'AH

Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau
(Shugaban IZALA Ta ฦ˜asa Najeriya)

Maudu'i: "TAUHIDI" (Kaษ—aita Allah)

Daga Shelkwatar IZALA Ta ฦ˜asa A Unguwar Utako Berger, Abuja Najeriya.

๐Ÿ“น JIBWIS NIGERIA

Hotuna: Ziyarar ta'aziyya da shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau  da tawagarsa s**a kai gidan Shugaban JIBWIS ...
27/06/2026

Hotuna: Ziyarar ta'aziyya da shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da tawagarsa s**a kai gidan Shugaban JIBWIS ta jahar Kano, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan a birnin Kano domin gabatar masa da ta'aziyyar rasuwar matarsa.
Allah ya jikanta da rahama da sauran musulmai muminai da s**a rigaye mu. Amin

Jibwis

INNA LIL LAHI WA INNA ILLAIHI RAJU'UNA madadin Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah, Shugaba Sheikh (Dr.) Imam Ab...
20/06/2026

INNA LIL LAHI WA INNA ILLAIHI RAJU'UN

A madadin Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah, Shugaba Sheikh (Dr.) Imam Abdullahi Bala Lau, na mika sakon ta'aziyya ga Shugaban Kungiyar na Jihar Kano Sheikh Prof. Abdullahi Saleh Pakistan, bisa rasuwar daya daga cikin matan shi Hajiya Zainab bayan tayi fama da doguwar jinya

Wanda tuni aka gabatar mata da janaza a safiyar Asabar dinnan kamar yadda Shari'a ya tanada.

Sheikh Bala Lau yayi addu'oin Allah ya jikanta, ya gafarta ma ta, ya haska ka kabarin ta, ya sanya albarka a cikin zuriyarta, ya kuma sanya Aljanna Firdausi ta zama makoma a gare ta, tare da sauran musulmai muminai da s**a rigaye mu. Amin

Jibwis Nigeria

Taฦ™abbalallahu minna wa minkum.Da fatan anyi sallah Lafiya, Allah ya karba mana.
27/05/2026

Taฦ™abbalallahu minna wa minkum.Da fatan anyi sallah Lafiya, Allah ya karba mana.

ู„ูŽุง ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุญู’ุฏูŽู‡ู ู„ูŽุง ุดูŽุฑููŠูƒูŽ ู„ูŽู‡ู ู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ูˆูŽู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูู„ู‘ู ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽุฏููŠุฑู
26/05/2026

ู„ูŽุง ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุญู’ุฏูŽู‡ู ู„ูŽุง ุดูŽุฑููŠูƒูŽ ู„ูŽู‡ู ู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ูˆูŽู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูู„ู‘ู ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽุฏููŠุฑู

25/05/2026

Shugaban kwamitin fatun layya na JIBWIS Ustaz Lamara Azare, a madadin shugaban Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis sunna na tarayyar Najeriya Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau , na sanar da al'ummar musulmi cewa, Kungiya na neman sadakan fatun layya na wannan shekara 1447/2026 kamar yadda aka saba domin ci gaba da ayyukan addini.

Jibwis Nigeria

17/05/2026
NAIBI FOUNDATIONFounded by Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, NAIBI Foundation is committed to transforming lives through Qu...
16/05/2026

NAIBI FOUNDATION
Founded by Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, NAIBI Foundation is committed to transforming lives through Quranic education, youth empowerment, and social impact initiatives across Nigeria.

Our Programs

Quran Memorization (1 Year Program)
An intensive 1-year Tahfiz program with qualified instructors.
Open to youth nationwide.

Youth Empowerment
Skills acquisition, vocational training, and anti-drug campaigns designed to build a better future

Free & Affordable Education
Scholarships, free schooling, and educational support for underprivileged children.

Follows Us on our
https://www.facebook.com/share/1J3N4LA4FX/?mibextid=wwXIfr

Visits Our Website https://naibifoundation.com.ng

Address

Bekaji Street Jimeta Adamawa
Yola
640261

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Bala Lau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abdullahi Bala Lau:

Shortcuts

Share

Category