25/11/2025
Assalamualaikum Warahmatullah, Muna muku gaisuwa da fatan kuna lafiya. Makarantan nan ta MODIBBO ABDULLAHI GAMU LITAHFIZIL QURAN Na farin chikin Gayyatan Yan Uwa Da Abokan Arziki Zuwa Maulidin fiyayyen Halitta mu Annabi Muhammad SAW Wanda zai kasanche kamar yanda yake a achikin wannan Poster Namu. Manyan bako na taro Shine babban malamin addinin musulunchi wato Professor ibrahim Maqari. Allah ya bamu ikon halarta Ameen. mun gode.
23/02/2025