Sheikh Muhammad Abubakar Ngurore

Sheikh Muhammad Abubakar  Ngurore

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Muhammad Abubakar Ngurore, Tutor/Teacher, Ngurore Yola south, Yola.

17/08/2026

CIGABA DA LITTAFIN FIQHUS SUNNAH TARE DA IMAM ABU BILKIS DAGA MASALLACIN JIBWIS2 BAKIN KASUWAN NGURORE YOLA SOUTH.

17/08/2026

CIGABA DA KARATUN LITTAFIN ALWAJIZ FI'FIQHUS SUNNAH TARE DA SHEIKH MUHAMMAD ABUBAKAR DAGA MASALLACIN JIBWIS 2 BAKIN KASUWA NGURORE YOLA SOUTH

Photos from Sheikh Muhammad Abubakar  Ngurore's post 14/08/2026

Wasu daga cikin hotona bayan kammala Babban Muhadara da Sheikh Muhammad Abubakar ya Gabar a masallacin kofan Hakimin Ngurore Allah ya Bada lada 🙏

14/08/2026
14/08/2026

Big shout out to my newest top fans! đź’Ž Abdullahi Abubakar Galesco

Drop a comment to welcome them to our community, fans

14/08/2026

GABATAR DA MUHADARA TARE DA SHEIKH MUHAMMAD ABUBAKAR DAGA MASALLACIN KOFAN HAKIMIN NGURORE YOLA SOUTH

14/08/2026

GABATAR DA MUHADARA MAITAKEN HAKURI DA QADDARA TARE DA SHEIKH MUHAMMAD ABUBAKAR DAGA MASALLACIN KOFAN HAKIMIN NGURORE YOLA SOUTH

07/08/2026

Muna mika godiya ta musamman tare da addu'a ga wannan bawan Allah mai kyautatawa wanda ya ba da kyautar janareta ga Masallacin JIBWIS Na Ɗaya. Wannan kyauta ta zo a lokacin da ake matuƙar buƙatarta domin taimakawa wajen gudanar da sallolin jama'a, karatuttukan addini da sauran ayyukan ibada cikin sauƙi da kwanciyar hankali.

Muna yaba wa wannan karamci tare da fatan Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi wannan aiki a matsayin sadaka jariya, Ya saka masa da mafificin lada, Ya ƙara masa arziki mai albarka, Ya kare masa iyali da dukiyarsa, Ya kuma sanya alherin wannan aiki ya ci gaba da biye masa har bayan rayuwarsa.

Muna addu'ar Allah Ya sa wannan kyauta ta zama sanadin samun rahama, gafara da dacewa a duniya da lahira.

Allah Ya saka da alheri, Ya biya bukatunsa na alheri, Ya kuma sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Amin.

Want your school to be the top-listed School/college in Yola?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Ngurore Yola South
Yola