17/11/2025
Promt yana a comment section π
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan Babangida, Emirs Palace Street Bauchi No. 1 Opposite Kofar Fada Primary School, Bauchi.
17/11/2025
Promt yana a comment section π
Duk Namijn Da Yake Fita Sallar Asuba Da Macen Da Take Iya Tashi Sallar Asuba Ya Ubangiji Ka Azurta Su Da Tuba Kafin Mutuwa.π€²πΏπ°.
Amaren Wanga Zamani Sam Basuda Kunya Wai Amaryace Take Sanar Da Jama'a Ranar Auren Ta A Mediaππ
Man Sagir Ina Kawaicin.π
26/10/2025
Kalle su da kyau duk yawan sunnan Matan maza biyu ne Rak π
Alhmamdulillah Allah yakaramuku Albarka duk mahaddata Alqur'ani mai girma ne anan.
26/10/2025
Makiya suna so suganshi gidan yari Sai s**a hangoshi a umrah
Dan bakin ciki sai dai yamutu.π
Allah Kamana Tsari Da Mutuwar Accident Musamman Idan HOMA Ce.π
Ba Dadi.π₯Ί
18/09/2025
Allah ka haΙamu da duk wani Alkhairi dake cikin wannan Rana π€²π.
Duniyar Nan Sae Da Kudi π
Allah Kabamu Kudii π€²π€²...
Indai waya android bata kai wannan vesion Ιinba karka sake ka saya
πππ
ILLOLIN AMFANI DA SOLAR
πππ
22/08/2025
Jumma'at Kareem β€οΈπ―ππΏ