M.Amarketer

M.Amarketer Allah yaba da ikon siya Allah ya bamu sa'a mu da ku🛍🧠🌎

muna bada kaya akan farashi mai sauki Sayen ďaya ko sari akwai bangarori dayawa daya shafi kayan Cosmetic, ko provision da duk kayan da zamu tallata muna dasu, muna nan a kano Rijiyar lemu.

Har ila yau M.Amarketer ta kara kawo muku da sabbin samples na kaya wadanda ake yayi sannan akwai sabbin kaloli ma wadan...
16/08/2026

Har ila yau M.Amarketer ta kara kawo muku da sabbin samples na kaya wadanda ake yayi sannan akwai sabbin kaloli ma wadanda bamu turo suba suma zamu samuku su
Ga masu sayen daidai ko sari wannan dama ce a gareku domin bamu fito ba saida muka shirya
ALLAH YABADA IKON SIYA
M.Amarketer 🛍
Whatsapp +2349068300541

Available M.A Marketer 🛍 Affordable price My whatsapp number 09068300541 Domin sayen daya ko sari
11/08/2026

Available
M.A Marketer 🛍 Affordable price
My whatsapp number 09068300541
Domin sayen daya ko sari

Same 😌😳
30/07/2026

Same 😌😳

🙃
26/07/2026

🙃

Sababbi sunzo azo akwasa  akan farashi mai sauki ga mai bukata yamun magana ta what's 09068300541 Masu sha'awar shiga ch...
16/07/2026

Sababbi sunzo azo akwasa akan farashi mai sauki ga mai bukata yamun magana ta what's 09068300541
Masu sha'awar shiga channel namu ga link
https://whatsapp.com/channel/0029VbDX4ym9WtC6ULGWuB2L
Zamu ringa tura dukkan samples na kaya sannan zamu qarfafamuku gwuiwa wajen sanin kasuwanci da wasu abubuwa wanda saikunzo

?
12/07/2026

?

M.A Marketer 🛍 🌎Kasuwa  mai albarka Ga abubuwan da aka tanadar muku a wannan Group mai albarka https://chat.whatsapp.com...
10/07/2026

M.A Marketer 🛍 🌎
Kasuwa mai albarka
Ga abubuwan da aka tanadar muku a wannan Group mai albarka
https://chat.whatsapp.com/Eb9vjQaKdbgDDwSd8oeKnD?s=sw&p=a&ilr=1

1> koyan wani skill = zamu ringa turamuku videos na sana'o'i na yadda ake koyansu

2> videos na sana'ar da ta shafi online

3> sanann muna sayar da kayyayaki kamar su

1)= kayan sawa na yara da manya

2) Riguna T-shirts da gajerun wanduna

3) kayan yara kanana maza da mata

4) kayan wasan yara kamar su:

1) mota karama da babba
2) mashin karami da babba na wasa
3) yar tsana karama da babba kamarsu
*Zera da umer*
*mamalukuta*
*tsigi tsila*
*yar wada*

1) *jirgin* yara
2) *usur* karami da babba
3) bindiga yara ta ruwa data bullet dakuma mai batir da baka ta yara

4) wayar yara mai game
5) camera ta yara
6)puzzle game
7) game 🎮 ta yara akwai drone ma
8) kacau kacau
9) agogon yara
10) adaidaita ta yara
11) jita /wayar alewa

Da sauransu Duk muna badasu ga mai sayen daidai ko sari
/////////////////////////
5) Belt ta yara da manya
6)car wash
*morning fresh*
*viva touchon grease*
*viva lemonicous clean*
manya da kananu dss ______________
Bangaren
Gilas na yara da manya mata da maza
_____________
Bangaren *BALL*
Muna dasu
*FS Top pro*
*super panther*
*mai star 🌟*
*mitafo*
*lolo kwankwash*
*Roba lita*
*ta clubs like barca/Madrid / Manchester etc*
_________
Akwai
1) slippers : yara da manya shima muna bada sari ko siyan daidai

__________
Bangaren cosmetics 💄
Suma akwai su
Akwai kayan kitso tundaga man kitso har brazil na kitso da kibiya ribon

Akwai kayan kunshi kamar su habibi da Rani sauransu sai kun shiga Group duk zaku gansu
________
Manshafawa
Su
*Cocobutter*
*Passion*
*habiba*
*fressia*
*sabil*
Da sauransu.

_______

Muna da famfas no 2/3/4
Akwai audugan mata always lilypad

_____________
*akwai kayan provision*

Dukkansu zaku samu domin sayen daya ko sari
M.A MARKETER 🛍 🌎
Shiga wannnan Group domin samun updates
Katurawa Group da kake ciki
Phone number 09068300541
https://chat.whatsapp.com/Eb9vjQaKdbgDDwSd8oeKnD?s=sw&p=a&ilr=1

09/07/2026

Jama’a waini kam meyasa ba’a bude Opay da layin Glo ne?
Nidai bantaba ganin Opay Glo ba 😂🤭

Darasi Daga Rayuwar Cristiano RonaldoCristiano Ronaldo bai taso cikin wadata ba. Ya fito ne daga gida mai ƙarancin hali,...
07/07/2026

Darasi Daga Rayuwar Cristiano Ronaldo

Cristiano Ronaldo bai taso cikin wadata ba. Ya fito ne daga gida mai ƙarancin hali, inda rayuwa ba ta kasance mai sauƙi ba. Tun yana ɗan shekara 12, ya bar mahaifansa ya yi nesa da gida domin bin mafarkinsa na zama ƙwararren ɗan ƙwallo.

A lokacin, hatta takalmin da zai saka ya buga ƙwallo bai da halin da zai iya mallaka. Ya yi fama da kewar iyayensa, ya sha kuka cikin dare saboda kaɗaici, ya fuskanci raini da ƙalubale da wahalhalu iri-iri. Duk da haka, bai taɓa bari waɗannan matsalolin sun kashe masa burinsa ba. A maimakon haka, ya mai da su abin da ya ƙara masa ƙarfi da jajircewa.

A yau, miliyoyin mutane suna kallon hasken nasararsa. Amma kaɗan ne s**a san irin duhun wahala da haƙuri da sadaukarwar da ya ratsa kafin wannan haske ya bayyana.

Darasin rayuwa a nan shi ne: Talauci ba laifi ba ne. Amma yarda da talauci a matsayin abokin rayuwarka, ko kuma daina ƙoƙari saboda ƙalubalen da kake fuskanta, shi ne babban kuskure.

Kada ka raina kanka saboda halin da kake ciki a yau. Wataƙila wahalar da kake ciki a wannan lokacin ita ce ke gina juriya da hikima da ƙarfin da za su kai ka ga matsayin da ba ka taɓa tsammani ba.

Ka tuna, ba inda ka fara ne yake ƙayyade inda za ka ƙare ba, sai dai irin imani da ƙwazo da jajircewar da ka yi wajen cim ma burinka. Kada ka yi ƙasa a gwuiwa 💪
— Isa Sadi

M.Amarketer

Address

Rijiyar Lemu
Sabon Gari

Telephone

+2349013428159

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.Amarketer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to M.Amarketer:

Shortcuts

Share